Wednesday 4 October 2017

INA MASU SON DUNIYA HAR SU MANTA DA LAHIRARSU..? TO GA KADAN DAGA MAFI GIRMAN AZABAR DUNIYA.

Tura Wannan Zuwa

IBN QAYYIMIL JAUZIYYA YACE:

Mafi girman azabar duniya itace:

1.Rarrabuwar tunani Ma'ana
mutum ya kasa tsayuwa waje daya duniya tarufe
masa ido nemanta yakeyi ta kowacce irin hanya).

2.Kasancewar talaucin bawa a idonsa, (Ma'ana
yazama mara godiyar Allah. Allah yana bashi
amma kullum yanawa kansa kallon talaka, baya
kallon wadanda yafi, sai dai ya kalli wadanda
suka fi shi.

Don haka ta kowacce hanya neman
yadda zai kamosu yake, shiyasa bazai taba
godewa Allah ba, ballantana ya 'kara masa).
Ya cigaba da cewa Badon giyar duniya ta riga ta
kama masu irin wannan hali suna cikin mayeba,
da sun gano cewa lallai suna cikin azaba mai
tsanani dasun roki Allah ya yaye musu ita.

ALLAH KA RABAMU DA CIWON TSANANIN SON
DUNIYA!

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Alhikma walhikaya fcbk F.M

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: