Monday, 2 October 2017

KA KARANTA ANATSE 02

Tura Wannan Zuwa

Misali.

Wata rana wani mutumin kirki ya shiga
Masalla'ci. Domin yayi sallah.
Sai yaga wani yaro a tsaye yana sallah. Cikin
nutsuwa. shekarun yaron baza suwuce shekara
11.ba.

Sai wannan mutumin kirkin ya matsa kusa da
yaron. A lokacinda yaron yayi sallamah. Sai
wannan mutumin kirkin yayima yaron tambaya
kamar haka.

'Dan gidan waye kai?

Yaro: ni d'an wani mutum ne. Wanda yayi
mutuwar shaha'da a 1 daga cikin ya'qoqin
musulunci.
Mutumin yace: ko zaka yarda ka zama d'ana ni
kuma na zama mahaifinka?
Yaro: shin idan na yarda na zama d'anka. Zaka
riqa ciyar dani?
Mutumin: Eh. Zar riqa ciyar dakai.
Yaro: shin zaka riqa sha'yar dani kuma kai mini
sutura?
Mutumin: qwarai kuwa. Zan riqa yima.
Yaro: shin zaka rayani idan na mutu?
Sai mutumin yayi murmushi. Sannan yace: ai
wannan abune wanda bazan iya yiba.
Sai yaron ya juya fuskarsa 1 6angaren. Sannan
yace: TO SHIKENAN. Tafi ka barni da wanda ya
halicceni. Kuma shine zai kar6i rayuwata anan
gaba.
Sannan ya qara rayani.

Sai mutumin ya juya ya tafi. Yana cewa Wallahi
duk wanda ya dogara ga Allah s.w.t to Allah ya
isheshi.......

Ni Admin 9. Nake cewa: Ya Allah kaine Rayayyen
da baya mutuwa Ya Allah mun sallama dukkan
lamuranmu a gareka. Ya Allah s.w.t ka kautar
mana da duk wani sharri da yake bibiyarmu..

Ya Uban gijinmu. Agare kane muke kai kukanmu.
Ya Allah ka ma'gancemana Matsalolin da muke
ciki.
Ya Allah ka taimaki Musulmai a duk inda suke.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Rayuwa A Musulinci.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: