Monday, 2 October 2017

KA KARANTA ANATSE 03

Tura Wannan Zuwa

Misali.

Wata rana wani saurayi ya tafi kasuwa. yana
cikin kasuwancinsa. sai wasu y'an makaranta
sukazo siyayya. awajensa. suna cikin siyayyah
suna hira sai surayin yariqa qoqarin sa'mun
lambar wayar 1 daga cikinsu.
bayan ya samu lambarta sai yariqa kiranta awaya
yanamata maganganun soyayya irin na
qaryannan.
bayan sun d'auki lokaci mai tsayi a haka. sai
wata rana saurayin yanemi. tazo wajensa. sai
sufita ya'won sha'qatawa.
amma sai y'ar makaranta taqi yadda. tace: ita
fatiy zataje yau. koda wannan saurayi yaji haka
sai yace: to shi kenan idan lokacin zuwa wajen
fatiyn yayi to tayimasa magana zaizo ya d'auketa
sutafi tare.
aikuwa lokaci na'yi yaje makaranta ya d'auketa
sukatafi.
bayan angama fatiy sai ya d'aukota yazo daita
d'akinsa. sukayi abubuwanda sukayi. bayan sun
gama sai yacemata yana zuwa bari yaje
yayimata siyayya. sai ya janyo qofar d'a'kin ya
rufe sannan ya kama hanya.
yana cikin tafiya a hanyarsa ta zuwa sufa maket.

kawai sai wani mai mota ya kad'eshi. kuma mai
motar ya gudu. sai d'an sanda ne ya d'aukeshi
yakai asibiti. yana kwance a asibiti. amma
hankalinsa yana gida saboda yasan cewa idan
babu mukulli to qofar d'akinsa bazata bud'u ta
cikiba. sai ta waje. don haka sai yad'auko
wayarsa yakira wani abokinsa. kuma yagayama
abokin dukkannin abinda ya faru sannan ya
buqaci abokin da ya taimaka yaje ya bud'emata
qofa.
habawa ai da sauri ya tafi cikin farinciki. wai
banza ta fa'd'i. ai kuwa yana zuwa gidan yabud'e
qofa kenan. sai yaga qanwarsa acikin d'akin.
ai kuwa tana ganin yayanta sai ta durqusa tariqa
bashi haquri. kuma tayi alqawarin haka bazata
sa'ke faruwa ba.
amma sai ya ka'sa haquri. don haka sai ya d'auki
wuqa yaje asibiti ya kashe abokinnasa. saboda
kishin qanwarsa.
NI Admeen Nainn da na zaqulo wannan labari
kuma na fassara zuwa hausa. nake ruqon Allah
s.w.t ya tsaremana. y'ay'anmu. da qannenmu.
da dukkannin y'an uwanmu musulmai. daga
dukkannin mummunan sauyin da yazomana
awannan zamani.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Rayuwa A Musulinci.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: