Monday, 2 October 2017

KA KARANTA ANATSE 05

Tura Wannan Zuwa

Misali.

Wata rana wani d'alibi ya tsaya cikin y'an
uwansa d'alibai. riqe da agogo ahannunsa.
sannan yace: indai da gaske ne akwai Allah to to
inaso ya kasheni daga nan zuwa awa 1 mai
zuwa.
sai y'an uwansa d'alibai sukatsaya suna kallonsa
cikin ma'maki.
mintinan agogo sukai ta tafiya hardai awa 1 ta
cika. sai d'alibinnan yariqa tinqa'ho yanacewa
kun ganiko? ai babu Allah. domin da akwai Allah.
to da yanzu ya kasheni. haka wannan d'alibi
yariqa ya'wo amakaranta yana tin qa'ho cewa
babu Allah. nandai d'alibai sukai tafiyarsu. wasu
daga cikin d'alibai sukariqa cewa:ai Allah yanaso
ne yai masa d'aurin ta'lala. wasu kuma suka
sunkuyar da kansu qasa sukai shiru.
haka goga ya koma gida yana farin ciki waishi ya
had'u. kuma shine d'alibi na farko da ya
tabbatarma da d'alibai y'an uwansa cewa babu
Allah. kuma babu hisabi.ko azaba. bayan
anmutu.
shigarsa gida keda wuya sai ya shiga ban d'aki
don ya wanke hanna'yensa kuma yazo yaci
abinci. tare da y'an uwansa. domin idan za aci
abinci agidansu to sai kowa yazo. sannan akeci.
bayan ya shiga band'aki sai ya wanke
hannuwansa da fuskarsa. sai ya d'auko hankici
don ya goge hanna'yensa. yana cikin goge
hannayensa ne kawai sai ya yanki jiki yafad'i
qasa.
alokacinda y'an gidansu sukaga ya dad'e a
band'aki sai qanwarsa ta tafi domin ta gayamasa
cewa anajiransa.
tana zuwa sai ta ganshi akwance. aguje taje
tagayama mutanen gida aka d'aukeshi aka kaishi
asibiti. wani qwararren likita ne ya dubashi
sanannan ya gayamusu cewa ya mutu. kuma
wani babban abin ma'maki da likitan ya
gayamusu shine cewa. ya mutune sanadiyar
ruwa da ya shiga kunnensa. alha'li a al'ada babu
wata halitta da take mutuwa sanadiyyar shigan
ruwa kunenta sai dabba guda 1 tak wato jaki.

ashe shima wannan d'alibi Allah ya kyaleshi ne
domin ya rubutamasa zaiyi mutuwa irin mutuwar
ja'ki.
Subha'nallah. ni Admeen Nainn: nake cewa. ya
Allah s.w.t ka kyautata qarshenmu.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Rayuwa A Musulinci.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: