Monday, 2 October 2017

KA KARANTA A NATSE KAJI

Tura Wannan Zuwa

Misali.

A nyi wasu mutanen da suke rayuwa a wani
qauye. Way'annan qauyawa suna rayuwa a wani
qaramin qauyensu da yake saman wani qa'ton
dutse..

ya kasance a gefen qauyensu akwai wani
wa'wake_ken rami mai zurfi.
a qasan ramin akwai wasu duwa'tsu qana'nah
idan ka duba kowa ne 6angare na ramin bazaka
hango komai ba sai wani dogon dutse.
Rayuwa A Musulinci.

daga saman ramin kuwa wasu bishiyoyi ne. suka
za'gaye ramin.
jijiyoyin bishiyoyin masu santsi sun sauko zuwa
cikin ramin.
a tsawon rayuwar da mutanen wannan qauye
sukayi sun tabbatar duk wanda ya fa'd'a cikin
ramin bazai iya fitowa ba. saidai ya mutu aciki.
domin basu ta6a ganin wani ya fad'a cikin ramin
ba kuma ya fito. don haka suke kiran ramin da
sunah *RAMIN MUTUWA*
;-( Rayuwa A Musulinci.
wata rana da safe mutane qauyen sun fito
sunata har kokinsu. kawai sai suka riqa jin wani
ihu. ana neman taimako. haka akaita maimaita
ihun. har saida duk mutanen qauyen sukaji.
sai sukayi sauri suka tafi inda ihun ke fitowa. sai
sukaga ashe wasu ba'qiy ne. su2 suka fada cikin
ramin mutuwa. tun jiya da daddare. shine suke
ihu don a taimakesu.
sai mutanen qauyen suka za'gaye ramin suna
kallon way'annan ba'qin.
a lokacin su kuma ba'qin su kwa'she tsawon awa
1. suna qoqari fitowa. amma abin ya faskarah.
domin ko 1 daga cikinsu bai fito ba.
;-( Rayuwa A Musulinci.
a lokacinda mutane qauyen sukaga ba'qin nata
qoqarin fitowa daga cikin ramin. sai suka d'aga
murya suka cema ba'qin *KUNGA KUDAINA
6A'TAMA KANKU LOKACI* domin baza-ku iya
fitowa ba. daga cikin ra'min. mu kuma ba musan
wata daba'raba wacce zamuyi mu fitar daku ba.
don haka kuduba gefenku za'kuga qasusuwan
wasu mutane da suka fa'd'ah. cikin wannan
ramin. kuma suka mutu aciki.
mudai kuyi mana uzuri domin baza mu'iya
taimakoku ba.
a duk lokacinda 1 daga cikin mutanen yayi
yunqurin fitowa. sai mutane qauyen suce masa.
a'a kar ka wahalar da kanka a banza. domin
bazaka iya fitowa ba.
;-( Rayuwa A Musulinci.
amma dukda haka way'annan ba'qin basu daina
qoqarin fitowa ba.
su kuma mutanen qauyen sai cewa sukeyi ku
daina wahalar da kanku a banza. domin baza'ku
iya fitowa ba.
Haka suka kasance har saida aka d'auki wani
d'an lokaci a haka.
ana cikin haka ne 1 daga cikin way'annan ba'qi
ya saki saiwoyin bishiyoyin da ya riqe. ya fad'o
qasa. akan wasu duwa'tsu. ai kuwa bai dad'e da
fad'owa ba. ya mutu.
shi kuma 1n haka yaita qoqarin fitowa. idan
yariqe sewoyin bishi-yoyin sai yayi sama. amma
sai santsi ya dawo dashi qasa. saidai dukda haka
bai haqura ba.
;-( Rayuwa A Musulinci.
domin haka yayta yin iya-kacin qoqarinsa na
ganin ya fito waje. su kuma mutanen qauyen sai
cemasa: sukeyi. *KA DAINA WAHALAR DA
KANKA A BANZA* duba kaga d'an uwanka ya
kasa fitowa.
amma shi kuma sai qoqarin fitowa yakeyi. idan
ya riqe sewoyin bishiyoyin sai ya tokare jikinsa
da dutse. kuma ya dadda'fe dutsen da
qafa'fuwansa.
su kuma mutanen qauyen sun kewayeshi sunata
ma'makin qarfin halinsa da juriyarsa. haka yai
tayin iyakacin qoqarisa har saida ya fito waje.
sai gashi a gabansu adur qushe akan
gwuiwoyinsa duk ya gaji. sai mutanen qauyen
suka cika da ma'maki. kuma suka tambayeshi.
*ME YASA BAKA HAQURA BA? alokacinda
mukace maka ka haqura ka daina wani qoqarin
fitowa daga cikin ramin.
;-( Rayuwa A Musulinci.
Nanfa mutumin ya riqa yimusu maganar kurame.
Ashe duk maganganun da suke fad'a baisan
sunayi ba.

Ni Admin 9. Ina fatan mai karatu. Zai yi qoqarin
ganin ya kaucema canfe canfe. Kuma ya zama
mai qwa'rin gyuwa. Akan aikin da ya sanya a
gaba.

Ya Allah s.w.t ka bamu nasara akan kowane aiki
na alheri da muka sanya a gaban mu.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Rayuwa A Musulinci.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: