Wednesday 25 October 2017

Karanta Wannan: TALLAN 'YA'YA MATA HANYA CE TA HAB'AKA ZINACE-ZINACE A CIKIN AL'UMMA-Sheikh Ja'afar

Tura Wannan Zuwa Ga

Mamaki zai cika zuciyarka idan kaga yadda
K'aramar Yarinya Zata d'auko Tallan Gyad'a
wacce kudinta kaf baifi 400 ba, amma ta biya
kudin Mota 200 zata tafi talla cikin birni, Idan
tashiga garin bazaka sameta wajen mutanen
Kirki ba, sai dai Kango, Tasha, lunguna da
shagunan Gur'batattun Samari.

Idan kaje Kotuna da police station Mafi yawan
yaran da ake kawowa an musu Fyad'e zaka ga
hakan ta hanyar TALLA NE.

Don haka Iyaye kusani Yaranku Amana ne daga
Allah Kuma zai muku Tambaya akan su.

KUJI TSORON ALLAH KU DAINA DORA MUSU
TALLA!

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu se ku duba saman website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin🙏

Source By © Arewa Media online news

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: