Don Nishadi ake yin wanka a Rafi
Nadai sake fada wa hannun azzaluman internet Yau sun damfare Ni yayin siyan data ta 5G a WhatsApp naga message din su
EASY DATA SERVICES
we offer unbeatable service price when it comes to data and recharge card.
Try us and be glad you did.
MTN
1GB = 500
2GB = 1000
3GB = 1300
5GB = 2200
We also sell in bulk to retailers nation wide
AIRTEL
1GB = 500
2GB = 1000
3GB = 1300
5GB = 2200
We also sell in bulk to retailers nation wide.
9MOBILE
1GB = 500
2GB = 1000
3GB = 1300
5GB = 2200
We also sell in bulk to retailers nation wide
GLO
1GB = 400
2GB = 700
3GB = 900
5GB = 1500
We also sell in bulk to retailers nation wide.
WE BUY ALL KINDS OF GIFT CARD
ITUNES CARD 💳
AMAZON CARD 💳
WE LOAD GOTV
DSTV
Startimes.
All services within 3-4minutes after your payment is received.
08131172209
08118054518
A trial will convince you
Naje akwatin aika message Na tura musu kamar haka:
N1000=>5050119358169746
N1000=>3128999796866400
N200=>8550519158220706
Please send me Data on this phone number=> 07068335066
My sim is MTN
I'm trust your company
Still I'm waiting for you
Amma Akarshe yayi Block number ta da duk wani contact din da su San zan same Su.
karku CE sanbanza yakai Ni Wallahi ba haka bane daidai lokacin da Data wayata tai expired asannan naga notified awani WhatsApp Group Na kira su yace Wlh kamfanin su sahihi ne bana Azzalumai bane.
SBD haka komai nasu a tsaftace yake Ashe da rabon su yashe min kudin 5G na layin MTN
Ni inason duk Wanda yaga wannan sakon ya turawa `Yan Uwa da Abokanan Arziki domin Sanin su waye yakamata su dinga siyan data awajen su ko yin mu'amular Kasuwanci A Internet ban tilasta ka sai ka tura ba amma hakan zaisa ka wayar da kan 'Yan Uwa da Abokan Arziki Wanda hakan zaisa Mu gudu tare Mu KUMA tsira tare.
Sannan INA kira GA masu son banza kuyi hankali domin akwai 'yan damfara sosai misali masu cewa"Arashin tayi akan bar arha gafa banza ta sake dawowa MTN ".
Kana aikawa da kudin to sai dai wani kudin amma wannan ka rasa su har'abada
DAN ALLAH TAYA ZAMU CI GABA A NIGERIA AN RASA WAYE NAGARI AN KUMA RASA WAYE NA BANZA?
DUK KASASHEN DASU CI GABA ZAKA SAME SU BABU CUTA BABU CUTARWA
DA YAWAN AL'UMMAR NIGERIA MASU HARKAR NET WANDA KA YARDA DASHI TO SHINE WANDA ZAI CI AMANAR KA BABU KUNYA BABU TSORON ALLAH KUMA ZAI CI GABA DA YIN POST, COMMENTS A WHATSAPP, FACEBOOK DA SAURAN SHAFUKAN SADA ZUMUNCI.
TIR DA MASU IRIN HALIN SU
KARKA GA LAIFIN MUTUM IDAN BAI YARDA DAKAI A WAJEN CINIKAYYA A SOCIAL MEDIA SBD WASU NE KE 6ATA WASU
IDAN DA ACE SHI KUMA ZAI TURO MAKA DA ABIN DA KAKE SO KAI KUMA SAI KAKI TURA MASA
SAI A RASA DA GA INA MATSALAR TAKE???
Allah ya shiga tsakanin Nagari da Mugu Amin.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje É—aya a ko ina suke
Domin samun Labarai,NishaÉ—i, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.Com.NG