Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.
Ƙundin Ni Da Ku Da Lokaci
Muryar Hausa24 yau ma gamu tafe da hotunan sababbin ƙundin wakokin fitaccen mawakin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood wato Nura Musa Inuwa (Nura M. Inuwa) .
Ƙundin wakokin da mawakin zai saki sune kamar haka:
1. NI DA KU
2. LOKACI
A cikin wannan watan na fabrairun shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya (25-02-2021/28-02-2021) ake sa ran cewa Nura M. Inuwa zai saki ƙundin wakokin.
Kalli hotunan fastocin ƙundin wakokin.
Ga abin da Nura M. Inuwa ya wallafa a shafin sa....
A cikin wannan watan na fabrairun shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya (25-02-2021/28-02-2021) ake sa ran cewa Nura M. Inuwa zai saki ƙundin wakokin.
Kalli hotunan fastocin ƙundin wakokin.
Ƙundin Ni Da Ku
Ƙundin Lokaci
Ƙundin Ni Da Ku
Ga abin da Nura M. Inuwa ya wallafa a shafin sa....
Albishiri Daga Nura M. Inuwa
MURYAR HAUSA24 muna yi masa fatan alkhairi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng