اللّهُمَّ صَيِّـباً نافِـعاً .
Allahumma sayyiban nafi'an.
Addu'a Yayin Da Ruwan Sama Yake Sauka
Hoto: Schultz Soft Water
Ya Allah! Ka sanya shi ya zama ruwa (mamako), mai amfani.
1. Mata suna son namiji mai yawan murmushi, domin hakan na nuna musu cewa wai zai tausasa musu ko bayan aure. 2. Maza suna son mace mai saur...