Manufofin Shafin Muryar Hausa24Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
http://www.muryarhausa24.com
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
Domin takaita address din zaku iya rubuta muryarhausa24.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

1. Bincike mai zurfi
2. Sharhi Mai Gamsarwa
3. Tsage Gaskiya Dalla-Dalla
4. Labarai da Dumi-Dumin su
5. Shawarwari
6. Neman Shawarwari
7. Al'adun Hausawa
8. Zamantakewar 'Yan Arewa
9. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Jihohin Arewa
10. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Gwamnatin Nigeria
11. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Yanar Gizo
12. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Facebook
13. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Instagram
14. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Whatsapp
15. Labari akan abubuwan da suke faruwa a 2go
16. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Twitter
19. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Google
20. Rayuwar Hausawa tareda Al'adun su
21. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Kasashen Africa
22. Labari akan abubuwan da suke faruwa a
Kasashen Duniya
23. Labarin Soyayya
24. Labarin Masoya
25. Fadakarwa
26. Ilimantarwa
27. Tunatarwa
28. Wa'azantarwa
29. Nasihohi
30. Halin da Kasashen Musulmai suke ciki a Yau
31. Rayuwar Matasa a Yau
32. Rayuwar 'Yan Mata a Yau
32. Rayuwar Mu a Yau
33. Rayuwar Shugabanni a Yau
34. Tarihin Magabata
35. Tarihin Nigeria tun 1960 zuwa Yau
36. Sharhin Fina-Finai
37. Sabbin Wakokin Hausa
38. Sabbin Hausa Comedy
39. Wakokin Bege
40. Complete Qur'an Audio

Da sauransu duk a Harshen Hausa Zalla


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Muryarhausa24, Hausawa suka kirkira don
masu jin yaren Hausa.

An kirkire ta a Nigeria, a
halin yanzu shafin Muryarhausa24 yana da
shirye-
shirye masu gamsarwa

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Muryarhausa24 an kirkire shi ne domin ya
rinqa kawo muku, tarihin wasu daga cikin
manyan arewa dama gudun mawar da suka
taka,
wajen ginata, dama NA Duniya baki daya


Ba'a Yarda da Tallata wani ko Wata 'Yar/Dan
Siyasa ba

Bamu Yarda dacin Mutuncin wani ko Wata ba

Burin mu shine muzamo Al'umma daya masuyin
Alfahari da Kasar su, da kuma Harshen su,
Hausa
ta zama harshe mai neman lakume duk wasu
harsuna a Yankin Africa, wannan ma wani
Cigabane da muka samu, duba da Yadda kusan
kowanne sashi na Internet yake kunshe da
harshen Hausa.

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Tanko Murtala to zamusa daga
Tanko Murtala saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin