Showing posts with label Sakonnin/Kalaman Soyayya Audio/Video. Show all posts
Showing posts with label Sakonnin/Kalaman Soyayya Audio/Video. Show all posts

Sunday, 21 April 2024

Ku Hanzarta Sauke Zafafan Sakonnin Barka Da Sallah Na Zamani Audio Na Sanusi Kabir

Ku Hanzarta Sauke Zafafan Sakonnin Barka Da Sallah Na Zamani Audio Na Sanusi Kabir

Wannan Audio na "Barka Da Sallah Na Zamani" cike yake da zafafan saƙonnin soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya, waɗanda su fi dacewa da masoyan zamani.

Saƙonnin Barka Da Sallah
Hoto: Dreams Time

Sanusi Kabir wanda aka fi sani da Limamin Masoya, ba ɓoyayye ba ne  a fagen nishaɗantar da masoya.

Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Barka Da Sallah Na Zamani zai faranta maka rai, haka ke ma idan kina yin soyayya, za ki ji daɗin shi, kar ku sake a ba ku labari.

Bidiyo na saurare kawai

Audio ne wanda Sanusi Kabir ya shirya, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa, don jin daɗin masoya.

Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, don yabon kwalliyar masoyiyarka, ko don aika mata da saƙon barka da sallah, ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayyar ta a farfajiyar zuciyarka. 

Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.

DUBA WANNAN: Sauke Zazzafan Sakon Barka Da Shan Ruwa Audio Na Sanusi Kabir 

Idan har kana sauraro to ba za ka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.

Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Barka Da Shan Ruwa yanzu a kyauta, domin sauraro cikin natsuwa da kwanciyar hankali.

SAUKE ANAN

KADA KU SAKE A BA KU LABARI

Da fatan zai nishaɗantar, ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakanin masoya.

Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun zafafan saƙonnin soyayya na saurare da na karantawa.

Tuesday, 9 April 2024

Sauke Zazzafan Sakon Barka Da Shan Ruwa Audio Na Sanusi Kabir

Sauke Zazzafan Sakon Barka Da Shan Ruwa Audio Na Sanusi Kabir

 Wannan Audio na "Barka Da Shan Ruwa" cike yake da zafafan sakonnin soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to ba za ka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.

Saƙon Barka Da Shan Ruwa
Hoto: Wallpaper Cave

Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Barka Da Shan Ruwa zai faranta maka rai, haka ke ma idan kina yin soyayya, za ki ji daɗin shi, kar ku sake a ba ku labari.

Bidiyo na saurare kawai

Audio ne wanda Sanusi Kabir ya shirya, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa, don jin daɗin masoya.

Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, don yabon kwalliyar masoyiyarka, ko don aika mata da sakon barka da shan ruwa, ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayyar ta a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.

DUBA WANNAN: Sauke Zazzafan Sakon Murnar Sallah Audio Na Sanusi Kabir A Kyauta

Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Barka Da Shan Ruwa yanzu a kyauta, domin sauraro cikin natsuwa da kwanciyar hankali.

SAUKE ANAN

KADA KU SAKE A BA KU LABARI

Da fatan zai ilimantar,nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya. Ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakaninsu.

Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun zafafan saƙonnin soyayya na saurare da na karantawa.

Wednesday, 26 April 2023

Sauke Zazzafan Sakon Murnar Sallah Audio Na Sanusi Kabir A Kyauta

Sauke Zazzafan Sakon Murnar Sallah Audio Na Sanusi Kabir A Kyauta

Wannan Audio na "Murnar Sallah" cike yake da daɗaɗan kalaman soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to ba za ka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.

Saƙon Barka Da Sallah
Hoto:Freepik

Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Murnar Sallah zai faranta maka rai, haka ke ma idan kina yin soyayya, za ki ji daɗin shi, kar ku sake a ba ku labari.

Kalli kaɗan daga ciki anan...

Wanda Sanusi Kabir ya shirya, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa. 

Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, don yabon kwalliyar masoyiyarka, ko don taya ta murnar ranar sallah, ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayya a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.

Sauke Audio Na Ma'anar Soyayya Da Shawarwari Ga Masoya A Kyauta

Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Murnar Sallah yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BA KU LABARI

Da fatan zai ilimantar,nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya. Ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakaninsu.

Sunday, 16 January 2022

Sauke Sanadin So Audio Na Abdul Nams A Kyauta

Sauke Sanadin So Audio Na Abdul Nams A Kyauta

Wannan Audio na "Sanadin So" cike yake da daɗaɗan kalaman soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da za ka fara zubar da hawaye ban tausayi ba. Abin dai ba a magana.

Sanadin So
Hoto: Bhmpics

Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Sanadin So zai faranta maka rai, haka kema idan kina yin soyayya, kar ku sake a ba ku labari, domin kuwa zai sanya ku kewar masoyiyar ku.

Wanda Abdul Nams ya rubuta, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa. 

Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, na damuwa ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayya a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.

Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Sanadin So yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Da fatan zai ilimantar,nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya. Ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakaninsu.

Thursday, 6 January 2022

Sauke Ina Son Ki Audio Na Sanusi Kabir A Kyauta

Sauke Ina Son Ki Audio Na Sanusi Kabir A Kyauta

Wannan Audio na "Ina Son Ki" cike yake da daɗaɗan kalaman soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.

Ina Son Ki
Hoto: Depositphotos

Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Ina Son Ki zai faranta maka rai, haka kema idan kina yin soyayya, karku sake a ba ku labari.

Wanda Sanusi Kabir ya rubuta, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa. 

Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayya a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.

Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Ina Son Ki yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Da fatan zai ilimantar,nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya. Ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakaninsu.

Sauke Labarin Soyayyata Audio Na Abdul Nams A Kyauta

Sauke Labarin Soyayyata Audio Na Abdul Nams A Kyauta

Wannan Audio na "Labarin Soyayyata" cike yake da daɗaɗan saƙonni masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.

Labarin Soyayyata
Hoto: Depositphotos

Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Labarin Soyayyata zai faranta maka rai, haka kema idan kina yin soyayya, karku sake a ba ku labari.

Wanda Abdul Nams ya rubuta ya kuma tsara, Dan Musa Gombe ya gabatar da shi. Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya, kasani cewa wannan Labarin Soyayyata zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayya a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙon soyayya na alfarma.

Wato tsayawa bayyana abin da wannan Labarin Soyayyata ya ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Labarin Soyayyata yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Dafatan Labarin Soyayyata zai ilimantar, nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya.

Saturday, 27 February 2021

Sauke Azabar So Audio

Sauke Azabar So Audio

 Wannan Audio Na Azabar So cike yake da kalamai akan So, idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da zaka zubar da hawaye ba, abin dai ba a magana.

AZABAR SO

Idan har kana soyayya , lallai wannan Audio na AZABAR SO naka ne, haka kema idan kina soyayya, karku sake a baku labari.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Wanda wani bawan Allah ya tsara kuma ya gabatar, lallai kada ku bari a baku labari.

Wato tsayawa bayyana abin da wannan  Audio na AZABAR SO ya ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin dai sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na AZABAR SO yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Labarin Soyayya ko Kalaman Soyayya cikin Audio (Wanda zai sauƙaƙa matuƙa wajen sauraro koda kuwa kana cikin Uziri ne) ko kuma Video (Wanda za a iya Kalla gami da Sauraro).

Dafatan AZABAR SO zai Ilimantar ya kuma Faɗakar da al'umma, musamman masoya (Samari da 'Yam Mata).

Sauke Zafafan Kalaman Soyayya Guda 32 Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 6 February 2021

Sauke Cutar So Audio Na Abba Karami

Sauke Cutar So Audio Na Abba Karami

Wannan Audio Na Cutar So cike yake da kalamai akan So, idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da zaka zubar da hawaye ba, abin dai ba a magana.

CUTAR SO

Idan har kana soyayya , lallai wannan Audio na CUTAR SO naka ne, haka kema idan kina soyayya , karku sake a baku labari.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Wanda Abba Karami ya tsara kuma ya gabatar, lallai kada ku bari a baku labari.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan  Audio na Cutar So ya ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin dai sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Cutar So yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Labarin Soyayya ko Kalaman Soyayya cikin Audio (Wanda zai sauƙaƙa matuƙa wajen sauraro koda kuwa kana cikin Uziri ne) ko kuma Video (Wanda za a iya Kalla gami da Sauraro).

Dafatan CUTAR SO zai Ilimantar ya kuma Faɗakar da al'umma, musamman masoya (Samari da 'Yam Mata).

Sauke Zafafan Kalaman Soyayya Guda 32 Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 4 April 2020

SAUKE KUNDIN SIRRIN SOYAYYA AUDIO A KYAUTA

SAUKE KUNDIN SIRRIN SOYAYYA AUDIO A KYAUTA

A Yau shafin Muryar Hausa24 TV mun kawo muku taƙaitaccen bayani akan  soyayya  daganan MURYAR HAUSA24 TV.

KUNDIN SIRRIN SOYAYYA

Wannan Audio cike yake da bayanai dangane da Soyayya.

Wannan maƙala ta ƙunshi duk wasu muhimman abubuwa game da Soyayya.

Kamar Haka:

ALAMOMIN SO
MA'ANAR SOYAYYA
FARILLAN SOYAYYA
SUNNONIN SOYAYYA
MUSTAHABBAN SOYAYYA

DA SAURAN SU

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Idan kana buƙatar ko kina buƙatar sanin Alamomin Soyayya, Ma'anar Soyayya, Farillan Soyayya, Sunnonin Soyayya, Mustahaban Soyayya da sauran muhimman batutuwa masu alaƙa da Soyayya kada ku sake abaku labari.

Ina kuke masoyan asali? Ku hanzarta sauke wannan Audio ko kuma Bidiyon Kai Tsaye.

Ku sauke Audio/Video yanzu, kada ku bari a baku labari..

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

SAUKE VIDEO ANAN

Kada ku manta, ku turawa 'Yan Uwa da abokanan arziki.

Dafatan KUNDIN SIRRIN SOYAYYA zai Ilimantar ya kuma Faɗakar da al'umma, musamman masoya (Samari da 'Yam Mata).

SAUKE ZAFAFAN KUNDIN KALAMAN SOYAYYA AUDIO

MURYAR HAUSA24 MUNA FATAN ZAKU YI SAURARO GAMI DA KALLO LAFIYA CIKIN NISHAƊI DA WALWALA.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 28 March 2020

SAUKE KUNDIN KALAMAN SOYAYYA AUDIO NA YUSUFUDDEEN A. YUSUF

SAUKE KUNDIN KALAMAN SOYAYYA AUDIO NA YUSUFUDDEEN A. YUSUF

Wannan KUNDIN KALAMAN SOYAYYA cike yake da daɗaɗan kalamai masu ratsa zuciya na Soyayya har ma dana masoya fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W), idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci zuciyar ka ba , abin dai ba a magana.

KUNDIN KALAMAN SOYAYYA

Idan har kana soyayya , lallai wannan Audio na KUNDIN KALAMAN SOYAYYA zai faranta maka rai, haka kema idan kina soyayya , karku sake a baku labari.

Wannan tataccen kalamai ne masu daɗin gaske da ratsa zuciya wanda aka fassara su daga ƙundin shahararren malami kuma sufi wanna ake kiransa Sayyadi Rumi wanda sunansa shine Jalāl ad-Dīn Muhammad Rūmī. Sayyadi Rumi ya shahara sosai ba ma a ƙasar larabawa ba kawai, harma da ƙasashen yamma wato turai da ƙasashen africa musamman ƙasashen africa ta yamma da ta arewa.

Kalli Bidiyon Cikin Hotuna...

Wanda Yusufuddeen A. Yusuf ya gabatar, lallai kada ku bari a baku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen furta Lafuzan Soyayya, kasani wannan KUNDIN KALAMAN SOYAYYA zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara tasirin soyayya a farfajiyar zuciyar Ka.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Kundin Kalaman Soyayya yanzu a kyauta.

SAUKE AUDIO ANAN

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Labarin Soyayya ko Kalaman Soyayya cikin Audio (Wanda zai sauƙaƙa matuka wajen sauraro koda kuwa kana cikin Uziri ne) ko kuma Video (Wanda za a iya Kalla gami da Sauraro).

Dafatan KUNDIN KALAMAN SOYAYYA zai Ilimantar ya kuma Faɗakar da al'umma, musamman masoya (Samari da 'Yam Mata) da kuma masoya fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W).

Sauke Zafafan Kalaman Soyayya Guda 32 Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za'ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 27 April 2019

Sauke Audio Na Ma'anar Soyayya Da Shawarwari Ga Masoya A Kyauta

Sauke Audio Na Ma'anar Soyayya Da Shawarwari Ga Masoya A Kyauta

Kalli yadda ko kuma Saurari yadda zaka sace zuciyar duk wacce kake so cikin sauƙi.

So kenan

A cikin Audio/Video zaka samu bayani akan ma'anar Soyayya da ma'anar Kalmar So, tare da shawarwari zuwa ga samari da 'yam mata akan Soyayya.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Abin dai sai wanda ya saurara.

Nan zaku shiga ku sauke kai tsaye Audio/Video.

KADA KU SAKE A BAKU LABARI.

Ku ci gaba da Kasancewa damu domin Samun Audio/Video na Kalaman Soyayya da Sakonnin Soyayya na Zamani dana Gargajiya da Sauran Su.

Download Audio/Video Saurari Zafafan Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, Kalaman Soyayya Audio, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Wednesday, 27 March 2019

Sauke Zafafan Kalaman Soyayya Na Barka Da Babbar Sallah

Sauke Zafafan Kalaman Soyayya Na Barka Da Babbar Sallah

A Yau Shafin MURYAR HAUSA24 TV mun kawo muku wasu daga cikin Sakonnin Soyayya  na BARKA DA BABBAR SALLAH masu ratsa zukatan masoya.

Sakonnin Soyayya na Barka da Babbar Sallah

Insha Allah , a yau ma gamu tafe da Sakonnin Soyayya na Barka da Babbar Sallah masu ratsa zukatan Samari da 'Yam Mata tare da na Ma'aurata Maza da Mata.

Audio da Bidiyon sun kunshi:

Me ne ne ma'anar Soyayya?

Sakonnin Barka da Sallah

Shawara ga samari a watan ramadan

Yadda zaka sace zuciyar Budurwa

Lokacin da ya dace ka farayin Soyayya

Da sauran su 

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Sai da mu zauna mu tace sakonnin  ta yadda zasu kayatar da mai sauraro..

Kardai mu cika ku da surutu, Ku Hanzarta Sauke Audio/Video kai tsaye domin sauraro cikin nishadi.

Ku sauke Audio/Video anan...

IDAN BAKAYIN SOYAYYA TO BAKASAN ME NE NE JIN DADIN RAYUWA BA.

Kada ku sake a baku labari...

Ku sauke Video yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Ku ci gaba da Kasancewa damu domin Samun Audio/Video na Kalaman Soyayya da Sakonnin Soyayya na Zamani dana Gargajiya da Sauran Su.

DUBA WADANNAN:

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, Kalaman Soyayya Audio, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Kada Ku Manta dayin Subscribe na Channel din  mu a Youtube MURYAR HAUSA24 TV ko kuma ku Biyo mu a shafin mu na Yanar Gizo a
www.MuryarHausa24.Com.NG

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Wednesday, 26 December 2018

Sauke Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka Da Karamar Sallah

Sauke Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka Da Karamar Sallah

A Yau Shafin Muryar Hausa24 TV mun kawo muku wasu daga cikin Sakonnin Soyayya  na BARKA DA  SALLAH  (KARAMAR SALLAH) masu ratsa zuciyoyin masoya.

Sakonnin Soyayya Na Samari da 'Yam Mata

ME NE NE SO DA KAUNA.?

So da kauna, wani shauƙi ko hali ne wanda ke kama da juna wurin tantancesa a ilimance, haka kuma a aikace .

Hmm nasan wasu zasuyi mamaki akan cewar me ya hada addini da soyayya?

Tirƙashi...

To ka sani Madarar da zumar ilimin soyayya tatacce daga addinin musulinci, yake.

Haka kuma duk wanda yabi tsarin soyayya a muslumci, ba shakka zai yi soyayya wacce take tatatta, kuma amintatta.

Wacce babu yaudara ko ha'incin juna tsakanin masoya. 

Idan bazaku manta ba, a kwanakin baya mun kawo muku Audio/Video na Zafafan Sakonnin Soyayya 32 Masu Ratsa Zukatan Masoya .

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Insha Allah , a yau ma gamu tafe da Sakonnin Soyayya na Barka da Sallah (Karamar Sallah)  masu zafi sosai na Samari da 'Yam Mata tare da na  Ma'aurata Maza da Mata.

Sai da mu zauna mu tace sakonnin  ta yadda zasu kayatar da mai sauraro..

Audio/Video ya kunshi abubuwa kamar haka:

Sakonnin Soyayya na Samari da 'Yam mata

Sakonnin Soyayya na Ma'aurata Maza da Mata

Kira ga Masoya a watan Ramadan
Me ne So da Kauna?

Me ne ne Ban-bancin So da Kauna?

Da sauran Su

Kardai mu cika ku da surutu, Ku Hanzarta Sauke Audio/Video wannan zafafan Sakonnin Soyayya masu ratsa zukatan Samari da 'Yam Mata.

Ku sauke Audio/Video anan...

SAUKE AUDIO ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

SAUKE VIDEO ANAN

Ku sauke Video  yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Ku ci gaba da Kasancewa damu domin Samun Audio/Video na Kalaman Soyayya da Sakonnin Soyayya na Zamani dana Gargajiya da Sauran Su.

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, Kalaman Soyayya Audio, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Audio/Video Saurari Yadda zaka sace Zuciyar duk wacce kake so cikin Sauki

Sauke Sakonnin Soyayya Na Barka Da Babbar Sallah Audio/Video

Audio/Video Saurari Zafafan Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Monday, 29 January 2018

Sauke Zafafan Sakonnin Soyayya 32 Na Musamman Audio A Kyauta

Sauke Zafafan Sakonnin Soyayya 32 Na Musamman Audio A Kyauta

A Yau Shafin Muryar Hausa24 mun kawo muku wasu daga cikin Sakonnin Soyayya  guda 32 masu ratsa zuciyoyin masoya.

Aure Ni'ima ce mafi daukaka da Allah (SWT) yabawa bayin Sa.

Duk wata mu’amala tsakanin mutane biyu, matukar za a yi ta yau da kullum, to lallai ne a gamu da ciwonta sannan kuma a gamu da waraka wata rana, kwatankwacin soyayya da ita ma ake gamuwa da hakan a cikin ta.

Tabbas farin ciki ba ya samuwa sai da sadaukarwa.

Idan watarana an sha zuma to wata rana madaci ake sha.

Idan bazaku manta ba, a kwanakin baya mun kawo muku Audio/Video na yadda zaku samu bayani akan ma'anar Soyayya da ma'anar Kalmar So, tare da shawarwari zuwa ga samari da 'yam mata akan Soyayya.

Insha Allah , a yau ma gamu tafe da Zafafan Sakonnin Soyayya 32 masu zafi na Samari da 'Yam Mata tare da Ma'aurata Maza da Mata.

Sai da mu zauna mu tace sakonnin  ta yadda zasu kayatar da mai sauraro..

Kalli Video kai tsaye....💞💖

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio/Video kai Tsaye...

Nan zaku shiga ku sauke kai tsaye..

KADA KU SAKE A BAKU LABARI!!!

Zubar da hawaye game da soyayya lallai ne, domin ranar da za ka ga masoyin ka cikin wani yanayi marar dadi kuma ba ka iya magance shi, lallai dole ka yi hawaye.

Babu yadda za a yi ka yi soyayya ba tare da ka zubar da hawaye ba, matuƙar dai soyayyar ta gaskiya ce, domin kuwa rayuwa tana tattare da abubuwa biyu ne, bakin ciki da farin ciki.

Kada Ku manta ku sauke Audio/Video  yanzu domin Kallo gami da sauraron waɗannan ƙayatattun Kalaman Soyayya masu ratsa sassan jiki da zuciya, waɗanda suka ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Ku ci gaba da Kasancewa damu domin Samun Audio/Video na Zafafan Kalaman Soyayya da Sakonnin Soyayya na Zamani da kuma na Gargajiya da Sauran Su.

Muryar Hausa24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da walwala.