Thursday 6 January 2022

Sauke Labarin Soyayyata Audio Na Abdul Nams A Kyauta

Tura Wannan Zuwa

Wannan Audio na "Labarin Soyayyata" cike yake da daɗaɗan saƙonni masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.


Labarin Soyayyata
Hoto: Depositphotos


Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Labarin Soyayyata zai faranta maka rai, haka kema idan kina yin soyayya, karku sake a ba ku labari.


Wanda Abdul Nams ya rubuta ya kuma tsara, Dan Musa Gombe ya gabatar da shi. Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya, kasani cewa wannan Labarin Soyayyata zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayya a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙon soyayya na alfarma.


Wato tsayawa bayyana abin da wannan Labarin Soyayyata ya ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Labarin Soyayyata yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN


KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Dafatan Labarin Soyayyata zai ilimantar, nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user