Tuesday 6 August 2019

DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI BAFULATANI DA BATURE

Tura Wannan Zuwa Ga
Wani bature yazo kasar Hausa domin yi musu wani aiki, sai ya tara mutanen garin domin yi musu jawabi.

Labarin Nishaɗi don Kananan Yara


Sai aka samo wani shaharerren dalibi (STUDENT) wani Bafulatani domin yima jama'a fassara (TRANSLATION).

A cikin garin shi kadai ne yayi yaki da jahilci.

Ga yadda tattaunawar tasu ta kasance:

BATURE: I came from airport

BAFULATANI: Nazo daga iskar tukunya

BATURE: I go further

BAFULATANI: kafin na kai ga uban kowa

BATURE: Well well well

BAFULATANI: Rijiya rijiya rijiya

BATURE: I want to see the head of this Village

BAFULATANI: inaso naga kan sarkin kauyen nan

Daganan sai mutane suka fara jada baya

BATURE: what is the matter?

BAFULATANI: harda matayen ku
Sai MATA suka fara gudu

Sai Mutane suka fara guduwa daga fadar sarki kowa na ta kansa harda sarki.

BATURE: Come back

BAFULATANI: kamo na baya

LABARAI MASU ALAKA:




DARIYA DOLE LABARIN MATUKIN JIRGIN SAMA A SARARIN SAMANIYA

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user