Sunday 14 April 2019

DARIYA DOLE: LABARIN LADO DA TANKO

Tura Wannan Zuwa
Lado yana zaune, a kusa da Abokin sa Tanko





Sai LADO yace:- Kai duniya ana abubuwan mamaki. .

Sai TANKO yace:- Me kuma ya faru...?

Sai LADO yace:- Wai ina zaune,kusa da wata kwata, saiga wata Mata mai ciki tazo zata tsallaka.

Sai naji dan cikin nata na cewa:- Ina kwana Baba...!

 Sai Matar nan ta lura, sai tace mun, kana kamada Babansa shiyasa ya gaidakai....

 Sai shima TANKO yace:- Mhmmm... Yo wannan har abun mamaki ne...? Nida aka yima abunda na kusa zaucewa. . 

Sai LADO yace:- Wane abune...? 

Sai TANKO yace:- Wai tun daga Kaduna direban motar mu ya rasu, amma bamu saniba, sai da mukazo Kano... Mun je gidan mai, anan aka tambayeshi na nawa za'azuba...? Sai aka ga ashema Direban ya rasu, harma ya tsandare...!

 Sai LADO Yace, Wallahi karyane dan Ubanka!!! 



Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode







TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user