Saturday 28 March 2020

SAUKE KUNDIN KALAMAN SOYAYYA AUDIO NA YUSUFUDDEEN A. YUSUF

Tura Wannan Zuwa Ga
Wannan KUNDIN KALAMAN SOYAYYA cike yake da daɗaɗan kalamai masu ratsa zuciya na Soyayya har ma dana masoya fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W), idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci zuciyar ka ba , abin dai ba a magana.

KUNDIN KALAMAN SOYAYYA

Idan har kana soyayya , lallai wannan Audio na KUNDIN KALAMAN SOYAYYA zai faranta maka rai, haka kema idan kina soyayya , karku sake a baku labari.

Wannan tataccen kalamai ne masu daɗin gaske da ratsa zuciya wanda aka fassara su daga ƙundin shahararren malami kuma sufi wanna ake kiransa Sayyadi Rumi wanda sunansa shine Jalāl ad-Dīn Muhammad Rūmī. Sayyadi Rumi ya shahara sosai ba ma a ƙasar larabawa ba kawai, harma da ƙasashen yamma wato turai da ƙasashen africa musamman ƙasashen africa ta yamma da ta arewa.

Kalli Bidiyon Cikin Hotuna...

Wanda Yusufuddeen A. Yusuf ya gabatar, lallai kada ku bari a baku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen furta Lafuzan Soyayya, kasani wannan KUNDIN KALAMAN SOYAYYA zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara tasirin soyayya a farfajiyar zuciyar Ka.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Kundin Kalaman Soyayya yanzu a kyauta.

SAUKE AUDIO ANAN

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Labarin Soyayya ko Kalaman Soyayya cikin Audio (Wanda zai sauƙaƙa matuka wajen sauraro koda kuwa kana cikin Uziri ne) ko kuma Video (Wanda za a iya Kalla gami da Sauraro).

Dafatan KUNDIN KALAMAN SOYAYYA zai Ilimantar ya kuma Faɗakar da al'umma, musamman masoya (Samari da 'Yam Mata) da kuma masoya fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W).

Sauke Zafafan Kalaman Soyayya Guda 32 Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za'ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user