Monday 29 January 2018

Sauke Zafafan Sakonnin Soyayya 32 Na Musamman Audio A Kyauta

Tura Wannan Zuwa Ga
A Yau Shafin Muryar Hausa24 mun kawo muku wasu daga cikin Sakonnin Soyayya  guda 32 masu ratsa zuciyoyin masoya.


Aure Ni'ima ce mafi daukaka da Allah (SWT) yabawa bayin Sa.

Duk wata mu’amala tsakanin mutane biyu, matukar za a yi ta yau da kullum, to lallai ne a gamu da ciwonta sannan kuma a gamu da waraka wata rana, kwatankwacin soyayya da ita ma ake gamuwa da hakan a cikin ta.

Tabbas farin ciki ba ya samuwa sai da sadaukarwa.

Idan watarana an sha zuma to wata rana madaci ake sha.

Idan bazaku manta ba, a kwanakin baya mun kawo muku Audio/Video na yadda zaku samu bayani akan ma'anar Soyayya da ma'anar Kalmar So, tare da shawarwari zuwa ga samari da 'yam mata akan Soyayya.

Insha Allah , a yau ma gamu tafe da Zafafan Sakonnin Soyayya 32 masu zafi na Samari da 'Yam Mata tare da Ma'aurata Maza da Mata.

Sai da mu zauna mu tace sakonnin  ta yadda zasu kayatar da mai sauraro..

Kalli Video kai tsaye....💞💖

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio/Video kai Tsaye...

Nan zaku shiga ku sauke kai tsaye..

KADA KU SAKE A BAKU LABARI!!!


Zubar da hawaye game da soyayya lallai ne, domin ranar da za ka ga masoyin ka cikin wani yanayi marar dadi kuma ba ka iya magance shi, lallai dole ka yi hawaye.

Babu yadda za a yi ka yi soyayya ba tare da ka zubar da hawaye ba, matuƙar dai soyayyar ta gaskiya ce, domin kuwa rayuwa tana tattare da abubuwa biyu ne, bakin ciki da farin ciki.

Kada Ku manta ku sauke Audio/Video  yanzu domin Kallo gami da sauraron waɗannan ƙayatattun Kalaman Soyayya masu ratsa sassan jiki da zuciya, waɗanda suka ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Ku ci gaba da Kasancewa damu domin Samun Audio/Video na Zafafan Kalaman Soyayya da Sakonnin Soyayya na Zamani da kuma na Gargajiya da Sauran Su.


Muryar Hausa24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da walwala.TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user