Monday 23 December 2019

DUNIYA TANA DA FUSKOKI GUDA BIYU

Tura Wannan Zuwa Ga
1. NASIHA: Duniya tana Nasiha ga mai gudunta, nasihar ta ga mai gudunta kuwa shine canje-canje da zai ringa gani acikinta na kaddara da jarrabawa da wahalhalu da rashin lafiya da mutuwa, idan ma'abocin gudunta yayi hakuri ya kaucewa yaudararta ya tsayu ga tunanin lahirarsa haƙiƙa bazai kasance cikin dana sani ba.

Duniya tana da Fuakoki Guda Biyu

Marubuciya: Faridah Bintu Salis

2. YAUDARA: Duniya tana yaudarar mai nemanta, yaudararta ga mai nemanta kuwa shine ta nuna masa kyalkyalin ta na lokaci kadan sannan ta biyo baya da mummunar mako ma.

MAKALOLI MASU ALAKA:

SHIN KO KASAN WANNE IRIN MUTUM NE MAI HASSADA?

KARANTA ALAMOMI 10 GA WANDA DUNIYA TA AURE SHI

KARANTA HANYOYIN SAMUN RAYUWA MAI DADI CIKIN SAUKI

Matukar mai nemanta ya yaudaru da kyalkyalin ta ya manta da lahirarsa haƙiƙa zai riski nadamarsa.

Hankali Fitila ce.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user