Saturday 21 December 2019

SHIN KO KASAN WANNE IRIN MUTUM NE MAI HASSADA?

Tura Wannan Zuwa
Shine wanda yarasa kuma baya son yagani a wajan waninsa. Yanaso abinda Allah yabaiwa waninsa shima abashi irinshi, ko ya lalace shi yasamu, ko kuma ya lalace duka shi ba ya buƙatar yasamu.


Hassada Mugun Ciwo

Marubuci: Idris M Rismawy

KUNSAN YADDA MAI HASSADA YAKE KASANCEWA?

Yana kasancewa ne cikin damuwa da baƙin ciki har mutuwar sa, kuma kullum za ka ganshi cikin wani yanayi na rashin nitsuwa, saboda mafarkinsa akan Ɗan uwansa har yanzu ya ka sa tabbata.

Hassada Mugun Ciwo

MAKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA KADAN DAGA CIKIN MUNANAN HALAYEN DA SUKE CUTAR DA AL'UMMA GABA DAYA CIKIN GAGGAWA

KARANTA HANYOYIN SAMUN RAYUWA MAI DADI CIKIN SAUKI

CIKIN WADANNAN MUTANE WANNE IRIN ABOKI NE DA KAI ?

To ina kuma amfanin in tsaya ina yiwa ɗan uwa na hassada,  ai gwamma na roƙi wanda yabashi shine Allah,  saboda na san bazai hana ni ba matuƙar ya tsaga da rabona.

YA ALLAH KAYI MANA TSARI DA CUTAR HASSADA DA MAHASSADA, KUMA KA KARA TSARE MANA IMANIN MU AMIN.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode





TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user