Saturday 1 December 2018

KARANTA KAJI: ALAMOMI 10 GA WANDA DUNIYA TA AURE SHI

Tura Wannan Zuwa Ga
Alamomi guda goma ga wanda Duniya ta aure shi.

1. Idan ya zamto baka jiran sallah saidai
sallah ta jiraka.

2. Idan ya zamto kwana biyu zuwa uku baka
bude Qur’anin ka ba (wai bakada lokaci).

3. Idan ya zamto kafi damuwa daka burge
mutane koda zaka sabawa ubangijinka.

4. Idan ya zamto kullum tunaninka yadda
zakayi ka tara dukiya da kudi bakada lokacin
tunanin hisabi.

5. Idan ya zamto baka karbar nasiha.

6. Idan ya zamto babu rayuwar da take
birgeka sai rayuwar mawaka da ‘yan kwallo
da makada.

7. Idan ya zamto bakada lokacin sauraron
wa’azi ko karatun al-qur’ani.

8. Idan ya zamto kana jinkirta aikin alkheri
sai watarana.

9. Idan ya zamto bakada lokacin neman ilmin
addininka sai dai na neman duniya (boko).

10. Idan ya zamto ka karanta wannan sakon
bai Qareka da komai ba. Allah (swt) Ya yafe
mana zunuban mu manya da ƙanana.

Amin

Manzon Allah (saw) yanacewa mutanen dake
kusa dani a ranar tashin Alkiyama sune masu
yawan yi min salati! Allahumma salli Ala Muhd
wa sallim! Ya Allah ina rokonka da sunayenka
tsarkaka, don darajar Al’arshi, don girman
mulkinka Allah, don soyayyar ka da Annabi
Muhammad (saw) duk wanda ya karanta wanna
Hadisin, ya Allah Kara masa imani, kaji kansa, ka gafar ta masa, ka daukakashi duniya da
lahiransa, ka kareshi daga makiya, ka hadashi da manxon Allah SWA. Allahu Allah kasa kasa
lahiranmu tafi duniyanmu kyau Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user