Monday 23 December 2019

KARANTA DALILAN WAJABCIN YIN ZAKKA

Tura Wannan Zuwa Ga
Zakka wajibi ce da nassin AlKur’ani mai Girma.

Dalilan Wajabcin yin Zakka

kamar yadda Allah (S.W.T.) Ya ce :

   "وآتوا الزكاة"" Ku bayar da Zakka" (Al Bakara :110).

A hadisi, Annabi (SAW) Ya ce  wa Mu’azu a sanda ya tura shi Yemen:

"وأعلمهم أن الله افترض عليهم صدقة تؤخذ من أغنيائهم فترد في فقرائهم"متفق عليه

Wato:"Ka sanar da su cewa Allah (SWT) Ya wajabta Zakka a kansu, wadda za a karɓa daga mawadatansu a bayar da ita ga matalautansu” (Bukari da Muslim suka rawaito ).

MAKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA MA'ANAR ZAKKA A TAKAICE CIKIN ADDININ MUSULINCI

KARANTA AMFANIN ZAKKA DA SADAKA A RAYUWAR BAWA MUSULMI

Karanta Muhimman Abubuwan da Yakamata Ku sani Kafin ku Fara yin Taimako

Haka kuma musulmi gaba ɗaya sun hadu a kan wajabcinta.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode





TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user