Friday 9 June 2017

Sauke Audio Na Ma'anar Soyayya Da Shawarwari Ga Masoya A Kyauta

Tura Wannan Zuwa Ga
Kalli yadda ko kuma Saurari yadda zaka sace zuciyar duk wacce kake so cikin sauƙi.

So kenan

A cikin Audio/Video zaka samu bayani akan ma'anar Soyayya da ma'anar Kalmar So, tare da shawarwari zuwa ga samari da 'yam mata akan Soyayya.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Abin dai sai wanda ya saurara.

Nan zaku shiga ku sauke kai tsaye Audio/Video.


KADA KU SAKE A BAKU LABARI.Ku ci gaba da Kasancewa damu domin Samun Audio/Video na Kalaman Soyayya da Sakonnin Soyayya na Zamani dana Gargajiya da Sauran Su.


Download Audio/Video Saurari Zafafan Kalaman Soyayya Masu Ratsa Zukatan Masoya na Zamani

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, Kalaman Soyayya Audio, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user