Thursday 6 January 2022

Sauke Ina Son Ki Audio Na Sanusi Kabir A Kyauta

Tura Wannan Zuwa

Wannan Audio na "Ina Son Ki" cike yake da daɗaɗan kalaman soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.


Ina Son Ki
Hoto: Depositphotos


Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Ina Son Ki zai faranta maka rai, haka kema idan kina yin soyayya, karku sake a ba ku labari.


Wanda Sanusi Kabir ya rubuta, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa. 


Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayya a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.


Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Ina Son Ki yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN


KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Da fatan zai ilimantar,nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya. Ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakaninsu.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user