Sunday 16 January 2022

Sauke Sanadin So Audio Na Abdul Nams A Kyauta

Tura Wannan Zuwa

Wannan Audio na "Sanadin So" cike yake da daɗaɗan kalaman soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya. Idan har kana sauraro to bazaka san lokacin da za ka fara zubar da hawaye ban tausayi ba. Abin dai ba a magana.


Sanadin So
Hoto: Bhmpics

Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Sanadin So zai faranta maka rai, haka kema idan kina yin soyayya, kar ku sake a ba ku labari, domin kuwa zai sanya ku kewar masoyiyar ku.


Wanda Abdul Nams ya rubuta, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa. 


Lallai kada ku bari a ba ku labari.

Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, na damuwa ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayya a farfajiyar zuciyarka. Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.


Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Sanadin So yanzu a kyauta domin sauraro.

SAUKE AUDIO ANAN


KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Da fatan zai ilimantar,nishaɗantar ya kuma faɗakar da masoya gaba-ɗaya. Ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakaninsu.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user