Saturday 24 February 2018

SHIN KO KASAN ABUBUWA GUDA 5 WANDA WAYOYIN MU SUKEYI KUMA ZAKU IYA KAMA BARAWO DA ITA.

Tura Wannan Zuwa
A yanayin neman taimakon
gaggawa, wayar tafi-
da-gidanka zata iya baka agaji ta kuma zamto
silar
ceton rayuwarka ko na waninka.


Sadarwa



1. neman agajin gaggawa (Emergency Services)
Akwai number na Emergency duk duniya wanda
kowacce wayar tafi-da-gidanka ka iya amfani
dashi. Wannan number itace 112. Idan ka riski
kanka a wajen da babu network, kuma ana
buqatar taimakon gaggawa, kawai ka latsa 112 a
lokacin.


Wayarka zata searching dukkanin wani
network dake wajen sannan ta baka emergency
number da zaka kira. Wani abun burgewa ma
shine
koda wayar a kulle take da pattern ko pin, zaka
iya
latsa wannan emergency number din Wacce
kyauta
ake kira duk fadin duniya.



2. Shin makullin motarka ka manta ka kullesu
acikin motar? Idan ka kulle remote na motarka
wanda baya
dauke da key acikin motar kuma spare key yana
gida, ka kira wani a gidan ta wayarsa da wayarka
ta tafi-da-gidanka. Ka riqe wayar tafi-da-gidankan
kamar dai-dai taqu daya daga jikin motar, saika
umurci wanda ke gidan ya danna unlock button
alhali yana riqe da remote din a daf karshen
wayarshi ta daya bangaren da bai Kara kunneshi
ba. Motarka zata budu. Idan kayi hakan ka ceci
wani daga hawa Abin hawa ya kawo maka keys
kuma kaima zaka saving lokacinka.


3. Shin battery na wayarka ya zama empty ne?
Duk wayoyin battery power nasu sun 6oye?
Domin dawo dasu, ka latsa *3370#.. Ka aikata
hakan yayinda wayar tana dafda daukewa domin
rashin caji. Wayar taka zata restart ta wani
hanya ta
musamman na reserve inda zata nuna maka
charging yakai 50%. Wannan reserve din zai kara
charging kansa duk lokacin daka jona wayar taka
a caji. Wannan sirrin yananan kusan a kowani
manual na waya, sai dai dake muma manual ne
muna tsallake karanta manuals na wayoyi muke
amfani dasu.


4. Hana wayarka da'a ka sace amfani (Disabling)
Domin duba serial number na wayarka, ka latsa:
(*#06#).


Nambobi guda 15 zasu bayyana a screen handset
dinka. Ka rubuta ka ajiye a diary ko wani waje.

Idan akasamu akasi wani yadauki aron wayarka
ba tareda saninka ba (sacewa), ka kira service
provider naka ka basu code din. Zasu blocking
wayar, bazata amfani wanda ya dauka ba, kuma
idan kayi sa'a akwai tracker dazai locating a ina
wanda ya sace wayar taka yake. Codes dinma
sunanan a rubuce a jikin Kowani kwalin waya.

Don
haka ana adana kwalin waya idan an saya
saboda tsaro.


5. Dawo da ATM PIN Number (Reversal) Idan
danfashi ko 6arawo yamaka matsin lamba
akan sai Kunje ATM machine ka sanya pin dinka
ka
cire mar kudi, zaka iya sanar da police dake
wajen
ta hanya sanya pin naka na ATM a juye (misali
1234
ne pin din, sai ka sanya 4321 maimakon).
Machine
din zai iya baka kudin daka requesting, ammana
nan take police zasu zo su shiga lamarin suyi
ram
da 6arawon.

Kowani ATM machine yanada
wannan
emergency services din wanda dokace.
Ayi
qoqarin yada irin wannan abu ga Yan'uwa da
abokan arziki share.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








Source: Tukuntawa24
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user