Saturday 24 February 2018

Da Zafinsu Yi Download New Album din Umar M. Shariff da Abdul D One 'Yar Budurwa 2018

Tura Wannan Zuwa

Albishirin ku Ma'abota ziyayar wannan shafi a yau munzo muku da sabon album mai suna "Yar Budurwa" Wanda ankayi a shahararren studio wato M Shariff Studio sunka kawo muku dadadan kade kade da wake wake wanda Umar M Shareef yayi featuring
Abdul d one da Muh'd malery sunka rare wannan album din.

Ga wakokin kamar haka:-

1. Best Of Yar Budurwa : Umar M
Shareef- Kin hadu

Download Music here

2. Best of Yar Budurwa - kalaman so

Download Music here

3. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef - wata Ruga

Download Music here

4. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef- Mariya

Download Music here

5.Best Of Yar Budurwa - Yar Budurwa

Download Music here

6. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef - Yaki A Soyayya

Download Music here

7. Best Of Yar Budurwa - Dana Kira Sunanki

Download Music here

8. Best Of Yar Budurwa - Gani Nazo

Download Music here

9. Best Of Yar Budurwa : Umar M Shareef - Ruwan Dare

Download Music here

10. Best Of Yar Budurwa : Ashe Haka So Yake

Download Music here

11.Best Yar Budurwa : Auren Mu Da ke

Download Music here

12 Best of Yar Budurwa : Ga Amarya

Download Music here

13. Best Of Yar Budurwa : Ina Tare Da ke

Download Music here

14. Best Of Yar Budurwa : Ni'imar Allah

Download Music here

15. Best of Yar Budurwa : Sabuwar Rayuwa

Download Music here

16. Best Of Yar Budurwa :Soyayya Ta Hadamu

Download Music here

Muna Baku hakuri da rashin samun sauran wakokin nan gaba kadan zamu kawo muku su.ku kasance da Mu a muryarhausa24.com domin samun Karin wasu sabbin wakokin Hausa,Comedy, Films da sauran su

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Hausaloaded

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: