Friday 23 February 2018

KARANTA KAJI: Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Ni Fadan Ra'ayina - Fati Muhammad

Tura Wannan Zuwa Ga
Tsohuwar Jarumar Fina-finan Hausa Fati Muhammad ta soki gwamnatin shugaba tare da mayar da martani ga wadanda suke zagin su sakamakon kalaman da suka yi na cewa shugaba Buhari ya gaza.

Fati Muhammad ta kara cewa , Shugaba Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fada.

Gwamnatin shugaba Buhari ya kasa tabuka komai duk da kokarin da suka yi na kashe kudadensu domin ya yaki tsohon shugaban Kasa Goodluck Jonathan.

“Lokacin da muka dinga kashe kudin mu akan Buhari muna yakar Jonathan ba ku yi magana ba, sai yanzu za ku zo kuna zagin mu don mun fadi ra’ayinmu a kansa?

“Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fadar albarkacin bakin mu tunda doka ta ba mu dama”, inji Fati Muhammad.

Binciken Shafin Muryar Hausa24 ya nuna cewar Akwanakin baya ma Jarumar tayi zazzafar suka akan Gwamnatin Muhammadu Buhari inda ta Bayyana Cewa" Uwarsu zatayi lefi su yarda tayi.......Amma idan BUHARI yayi lefi basa taba yarda yayi sun maidashi Kamar ma'asumi wanda baya lefi..".

Tsadar fetur din da akeyi lefin waye?

Tunda dai shine minister kuma President,
Inda wani ne a wajen tuni sun fara kokarin cireshi..
Mtsew!!!!
Allah ya Kyauta

SIYASA RIGAR 'YANCI

ina Mamaki Yadda Mutane Ke kusheka, Ko su Zageka Akan Raayinka..

PDP da APC Duk Jam'iyyu ne kowa yanada damar Shiga Wacce yaga Dama
Tunda Ba Kungiyar Addinin Musulunci bane.

kowa ya Rike Ra'ayinsa,
Masu Zagi Kada kudena..
Ta bayyana hakan a shafin ta na Facebook.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


Source by ©Hausa Mini
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user