Monday 2 October 2017

Buhari ya yi bikin samun ‘yancin kai tare da Sojojin Najeriya a garin Maiduguri

Tura Wannan Zuwa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi
bikin cika shekaru 57 da samun ‘yancin kan
Najeriya tare da rundunar Lafiya Dole da ke yaki
da Boko Haram a garin Maiduguri na Jihar
Borno.

Shugaban ya kai ziyarar ne a yankin arewa maso
gabashin kasar domin duba irin ayyukan da
dakarun sojin kasar ke yi da kuma duba halin da
'yan gudun hijira ke ciki.

A jawabinsa ga ‘Yan kasa Shugaba Buhari ya yi
mummunar suka kan masu neman raba kasar
bayan yakin basasar da ya hallaka mutane sama
da miliyan 2 a shekarar 1967.

Buhari ya ce abin takaici ne yadda wasu matasa
wadanda ba a Haifa ba a shekarar 1967 ke
neman jefa kasar cikin wani sabon tashin
hankali.

Shugaban ya kuma bayyana takaicinsa kan yadda
shugabannin wannan yanki suka zuba ido suna
kallonsu, inda ya ke cewa Najeriya ba za ta rabe
a karkahsin mulkinsa ba.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Awwal Ahmad Janyau

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: