Monday 2 October 2017

Turkiya ta bude sansanin sojinta a babban birnin kasar Somalia, Mogadishu.

Tura Wannan Zuwa

Turkiya ta bude sansanin sojinta mafi girma a
Somalia

Sansanin sojin da aka bude shi a jiya Asabar,
bayan kamala gininsa a kan dala miliyan 50, shi
ne mafi girma da Turkiya ta taba budewa a wata
kasa.
Babban Kwamandan rundunar sojin Turkiya,
Hulusi Akar, yace Sama da sojojin Somalia 10,000
ne za’a horar a sansanin.

Zalika kwamandan ya ce za’a iya horar da sojoji
dubu daya a lokaci guda cikin sansanin ba tare
da matsi ba.

Matakin ya dada karfafa dangantakar kasashen
biyu musamman ta fuskar dilfomasiya da kuma
tsaro, kasancewar bude sansanin yazo a dai dai
lokacinda kasar ta Somalia ke fama da hare-
haren mayakan kungiyar al-Shebaab da ke neman
hambarar da gwamnatin kasar.

Babban Kwamandan rundunar sojin Turkiya,
Janar Hulusi Akar yayin gaisawa da sojin Turkiya,
a lokacin bikin bude sansanin sojin da suka kafa
a Mogadishu. REUTERS/Feisal Omar
.
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Nura Ado Suleiman

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: