Monday 2 October 2017

Kasar Kamaru Ta Dauki Matakin Dakatar Da Masu Shirin Raba Kasar

Tura Wannan Zuwa

Kamaru ta girke dubban dakarunta a yankunan
Arewa maso yamma da kudu maso yammacin
kasar, sassan kasar masu magana da harshen
turancin sarauniya, domin dakatar da shirye
shiryen da yan aware ke yi na kaddamar da
‘yancin kai a ranar 1 ga watan Oktoba watau
ranar lahadin nan.

Kafin wannan ranar matasa sunyi watsi da kiran
da yan siyasa da kuma shuwagabannin al’umma
sukayi na zaman lafiya, matasan suna kai hare
hare kan gine-ginen gwamnati da kuma sojoji, da
kuma kada tutar da suka ce ta sabuwar kasar su
ce.

Kimanin mutane 700 aka sarin su matasa ne
suka rika ihu suna kai hari kan gine ginen
gwamnati da ofisoshin yan sanda a garin Ekok
dake kan iyakar kasar.

Sunyi kokarin tsallakawa cikin Najeria ta Jihar
Enugu domin sanarwa da jami’ai cewar an kafa
sabuwar kasa, amma jami’an shige da ficen
Najeriya suka hana su shiga.

Yan awaren sunyi alkawarin tabbatar da yancinsu
ne a ranar 1 ga watan Octoba kuma sun ayyana
wani mai suna Juliuis Ayuk Tabe wanda ke
gudun hijira a matsayin shugaban su.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By © Sarfilu Gumel

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: