Sunday 25 March 2018

KARANTA KAJI: ALLAH(S.W.T) Zai Kafa HUJJA Ga MUTANE HUDU???

Tura Wannan Zuwa Ga

1-:Zai 'Kira TALAKA Ya Ce Me Ya
Hanaka Ka Bauta Mini, Sai
Ya Ce; TALAUCI Ne Ya ALLAH! Sai ALLAH Ya Ce Masa;
"To Da Kai Da Annabi ISAH(A.S)
Wa Yafi Talauci??? Shi Da
Ko Inda Zai Kwanta('Daki) Ma Bai
Ta6a Mallaka Ba Har Ya Bar Duniya, Kuma
Wannan Bai hana Shi Ya Bauta Mini Ba.

:2-::Zai 'Kira MAWADACI/ATTAJIRI
Kuma MAI MULKI Ya Ce
Masa Me Ya Hanaka Ka Bauta Mini???
Sai Ya Ce; Mulki Da Hidimar
Mutane Ce Ya ALLAH! Sai ALLAH
(S.W.T) Ya Ce Masa;
: "Da Kai Da Annabi SULAIMANU
(A.S) Wa Ya Fi Mulki??? Shi
Da Ya Mulki Duk Duniya Baki
'Dayanta, Amma Duk Da Haka
Bai 'Ki Bauta Mini Ba".

3-: Zai 'Kira MARAR LAFIYA Ya Ce
Masa Kai Fa Me Ya
Hanaka Ka Bauta Mini???
Sai Ya Ce; Rashin Lafiya Ya ALLAH!
Sai ALLAH Ya Ce;"To Da Kai Da Annabi AYUBA (A.S) Wa Yafi Rashin Lafiya???
Shi Da har Naman Jikinsa Ya Narke, YaFara Zagwanyewa Saboda
Ciwo, Amma Bai Gushe Ba Daga
Bauta Mini".

4-::To Kai Fa Bawa Me Ya Hanaka Ka Bauta Mani Sai Yace BAUTA
DA NAKE YI WA WANDA YA SAYE
NI Ita Ce Ta Hana Ni In
Bauta Maka Ya ALLAH, Sai ALLAH (S.W.T) YaCe;
"Da Kai Da Annabi YUSUF(A.S) Wa Ya Fi Bauta???
Shi da ga Bautar ga Kuma Zaman
Kurkuku Amma Duk Da Haka Bai Hana Shi Ya
Bauta Mini Ba".

Saboda Haka Ba Mu Da Wata
Hujja Wadda Zata Hana Mu Bautawa ALLAH
(S.W.T).

Kawai Mu Bautawa ALLAH
Gwargwadon Ikonmu Shine yafi chanchanta

ALLAH YA QARA MANA LAFIYA DA TSORON KA ACIKIN
ZUKATAMU AL'AMURANMU BAKIDAYA AMEEN...

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©M. Kabiru Muhammad

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: