
Wani bawan Allah yayi kira ga tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi da ta yi kokari ta taimakawa wadanda basu da karfi, Nafisar dai ta mayar mai da martanin cewa, In nayi kuma sai in zo in nuna maka ko?.
Source: Hutu Dole
Ɗago fuskarki kaɗan na kalle ki, tsananin shauƙi da annashuwa suna fitowa daga tsakiyar kyawawan haƙoranki, babu inda suke yada zango sai a ...