Saturday 26 January 2019

KARANTA KAJI: ZUNUBAI GUDA 100 WANDA AL'UMMA KE AIKATAWA BASU DAUKE SU DA KOMAI BA

Tura Wannan Zuwa Ga
ZUNUBAI GUDA 100 WANDA AL'UMMA KE AIKATAWA
BASU DAUKE SU KOMAI BA.(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin(yanayin) sanyi.
(6) Zagin(yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin liman.
(12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda kana da
gaskiya.
(13) Yin aski ko yanke kunba,acikin goman
farko na zulhajj.
(14) Aske gemu.
(15) Barin gashin baki.
(16) Barin tufafi suja kasa.
(17) Yin magana liman na huduba.
(18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin shiga
jama’a.
(19) Hassada.
(20) Bincike(mara kyau).
(21) Ha’inci.
(22) Zalunci.
(23) Zagin musulmi.
(24) Cin mutuncin mutum.
(25) Gulma.
(26) Kin cika alkawari.
(27) Alfahari.
(28) Takama.
(29) Zato.
(30) Warewar mutum biyu(sui Magana)alhalin
su ukune,batare da iziniba.
(31) Cutar da dabba.
(32) Cin riba.
(33) Riya
(34) Kefewa da mace( ba ajnabiyyaba).
(35) Kallon mace.(wadda ba ajnabiyyaba).
(36) Rantsuwa akan karya.
(37) Yawan rantsuwa.
(38) Yin koyi da kafiri.
(39) Yin tsarki da hannun dama.
(40) Barin wuta akunne lokacin barci.
(41) Tafiya da takalmi daya.
(42) Zuwa gun bokaye.
(43) Aje kare a gida.(banda na farauta ko
gidangona)
(44) Daura ma dabba karaurawa.
(45) Ware juma’a don yin azumin nafila.
(46) Yin rantsuwa da wani abu ba Allah ba,
(47) Kiran wani da sunan sarkin sarakuna.
(Allahne sarkin sarakuna).
(48) Abota da fasiki.
(49) Fadin August yayi ruwa.(wata ko tauraro)
(50) Zagin zakara.

(51) Kafirta musulmi.
(52) Mace tai azumin nafila batare da izinin
mujin taba.(in yananan)
(53) Kaurace ma gadon miji ga mace.
(54) Cin abinci dahannun hagu.
(55) Zama akan kabari.
(56) Fita garin da annoba ta afka mashi.
(57) Shiga garin da annoba ta afka masa.
(58) Fifita danda acikin ‘ya’ya.
(59) Yin azumi har akai dare.
(60) Tsafi.
(61) Cin mushe.
(62) Cin hanci.
(63) Karya.
(64) Sata.
(65) Shan jini
(66) Sanyatufafin alhariri.
(67) Zina.
(68) Yau dara.
(69) Kwace.
(70) Zunde.
(71) Tauye ma’auni.
(72) Al’ghushu.
(73) Shan maye.
(74) Cin abinci ko Sha a kwano ko kofi na
zinare ko azurfa.
(75) Cin dukiyar marayu.
(76) Kin bada hakkin Allah.
(77) Cutarwa.
(78) Yanke zumunci.
(79) Anna mimanci.
(80) Zaman rakuma a sallah.
(81) Shinfida hannuwa irin nakare acikin
sallah.
(82) Tsugunnon biri acikin sallah.
(83) Yin sallah bayan ankawo abinci.
(84) Buga hannu(bayan gama tahiya) kamar
yanda doki yake da jelarsa.
(85) Cigaba da kasuwan ci lokacin sallah.
(86) Neman agaji awajen wanin Allah.
(87) Kin bin iyaye.
(88) Kin ba makwabta hakkin su.
(89) Almubazzaranci.
(90) Rowa
(91) Kisankai.
(92) Kisan ‘ya’ya saboda tsoro talauci.
(93) Karya alkawari.
(94) Hada Allah da wani.
(95) Surutu yayin karatun al’qur’an.
(96) Wasa irin wanda ya sabawa musulunci.
(97) Kin yin  daga cikin rukunnan
musulunci.(alhalin mutum na da damaryi)
(98) Kinyin sallah alokaci.
(99) Jefa kai cikin halaka.
(100) Cin abinda aka yanka bada sunan Allah
ba.

Daure katurawa koda
 group 5.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user