Monday 28 January 2019

MU SHA DARIYA: LABARIN TSOHUWA DA DAN ACABA..

Tura Wannan Zuwa Ga
Wata tsohuwace tahau mashin din wani dan achaba zai kaita unguwa. 


Inda zai kaita naira arba’in ne a ke kaiwa tace yataimaka naira ashirin ne gareta yace tahau bakomi.

Ke tsohuwa dakika hau mashin kikaji anata tsula wuta dake saita rasa inda zata rike dan karta fado kawai taji wasu marikai guda biyu daga kasa ashe siginoni ne tsohuwarnanko tarikesu gamgam da taji an kara shiga gargada garam!

Garam! Saita kara makalkale siginonin nan daga karshe dai kamin akaita inda zata sauka duk ta kakkarya siginonin mashin dinnan sai da dan achabar nan yakaita bayanta bashi ashirin din saita mika mishi siginonin tace karbi yaro abubuwan rikewar taka basuda kwari!!! Dan achabarnan yayi shiru yana kallon tsohuwarnan.

Yarasa abinda zaiyimata yahuce karshe yace to dan allah iya taimaka ki rike minsu muje wajan me mashin din karya ce dagangan na karyasu sai kiyi masa bayani.

 Tsohuwa tace bakomi da yadauketa yayita zuba gudu saida yayi tafiyarda ko naira dari da hamsin bazata maida tsohuwar nan ba sannan ya tsaya yaceta sauka bayan tasauka yakalleta yace yar banza kudin siginata yaja mashindinshi yatafi yabar tsohuwanan tsohuwa tafashe dakuka tace Allah ya isa, yaro kwarankwatsa naira goma taragemin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user