Wednesday 13 February 2019

Download Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - AMARYA 'YAR GATA

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar amare.


Dan Musa Gombe


Fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya  musamman cikin  jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.


MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata Samari da 'yam mata su sani.


Taken waƙar shine "AMARYA 'YAR GATA".

Kardai na cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin sauraro.


DOWNLOAD VIDEO HERE

Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

Nan bada daɗewa ba Muryar Hausa24 zamu kawo muku Taƙaitaccen Tarihin Fasihin Mawaƙin Ɗan Musa Gombe(New Prince) .

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.


Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user