Thursday 25 April 2019

KARANTA KIRA GA MASOYA A WATAN RAMADAN

Tura Wannan Zuwa Ga
Yi wa masoyiyarka kyauta da kayan shan-ruwa hakan zai ‘kara janyo maka martaba da ‘karin girmamawa daga wajen ta da kuma ‘yan’uwanta.


Aure Ni'ima ce da Allah yaba bayin sa



Tabbas, wannan al’ada ce da ta shahara wajen ‘kara dan’kon soyayya a tsakanin saurayi da budurwa a ‘kasar Hausa.

Wannan ita ake kira da ‘Toshin barka da shan-ruwa’.

Ke ma kuma za ki iya bawa saurayin naki kayan shan ruwa, domin samun lada da ‘karuwar soyayya a tsakani, ta hanyar faranta ransa.

Kar da ku manta ana fara aikawa da kayan shan-ruwan ne tun goma ga azumi.

Ana kuma bada abubuwa ne nau’in su kayan marmari ko abubuwan sa wa a baka.

Misali:

Ayaba da gwanda da lemo da abarba da madara da bambita da sauransu.


Allah ya bar soyayya har ya zuwa bayan aure.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode






TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user