Sunday 12 May 2019

Download Sabuwar Kasidar Annabi Muhammad (SAW) Mai Zafi "SAYYIDIL ANAMI" By Ibrahim Mai Jita Ft Habibu Ahali

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Begen Annabi Muhammad (SAW) Yau ma gamu tafe da waƙar yabo ta Annabi Muhammad Rasulillah (SAW).


Muhammad (SAW) Wannan dai sabuwar kasida ce da wasu sha'irai su ka hadu wajen kaddamar da kasidar.

Hakika sunyi kokari sosai domin sun baje kolin basirar su da hikimar su wajen rera wannan kayatacciyar kasidar.


Ibrahim Mai Jita tare da Habibu Ahali ne su rera wannan kasida me daukar hankali mai sauraro.

Abin sai wanda ya saurara.

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN KASIDAR:

Musɗafa Sayyidil Anami Zuciyar mu kai ta zaɓa  ba,  bamu son wani sai dai kai ka aminta da mu Ma'aiki √


Tinda na zauna shiru nazarin ka nake faman gini , ga Ni a ƙorama da furai suna rikiɗe mini  Ɗaha Manzo na kewar ka tana sanya mini ka aminta da Ni har yabon ka ya zam mini  da kai nake yi √


Ya muradina nasan halin ka na tausayi shugaba nazo ka cire ni a wannan yanayi , da rashin saduwar mu ya ma'aiki siriki gun Ali  kashiful kurabi ka aminta mu gana ya nabi √


Kardai mu cika ku da surutu sai kun sauke kasidar zakuji sauran baitittikan da suke cikin wannan kayatacciyar kasidar.Ku sauke kasidar yanzu domin sauraro.DOWNLOAD MUSIC HEREMuryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishadi.


Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user