Tuesday 11 August 2020

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Jahata-Jahata Ce

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Rarara Jahata-Jahata Ce

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "JAHATA-JAHATA CE, KATSINAWA JININ TSATSAN DIKKO, MU MATSALAR TSARO MUKE BURIN MUGA ƘARSHEN TA SHI YA DAME MU".

Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".

Duk mai bibiyar al'amuran jihar Katsina, yasan irin halin da jihar take ciki na matsalar tsaro wanda ya addabi ciki da wajen jihar Katsina, wannan dalilin ne yasa fitaccen mawaƙin siyasa kuma ɗan asalin jihar Katsina Dauda Kahutu Rarara ya fitar da sabuwar waƙar sa akan matsalar tsaron jihar Katsina, a cikin wannan sabuwar waƙar ya yi kira sosai ga manya-manyan masu madafun iko 'yan asalin jihar Katsina a gwamnatin Baba Buhari da su waiwayi jihar Katsina.

Kalli Bidiyon Waƙar Kai Tsaye...

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo wanda bakasafai ake samun irin shi a cikin wakokin Rarara ba.

Wato tsayawa bayyana zahirin abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user