Kada hankalin ka ya tashi, don ka ga babbar yarinya, mata sauƙin kai gare su. Bari ka ɗan ji sirrin su. Farko dai ka daure ka tsala wankan s...