Saturday 23 September 2017

Alamomi 9 da Zaka Gane Idan Budurwa Bata Sonka Ko Baya Sonki

Tura Wannan Zuwa Ga
1. Idan budurwa bata sonka bazata iya qiranka
a waya da kud'inta ba sedai tayi maka flashing,
don haka iya mutuncin da zata iya maka kenan
tayi maka flashin amma bazata taba iya qiranka
a waya ba.

2. In budurwa bata sonka zata yi ta maka qorafi
akan qananun buqatunta.

3. In budurwa bata sonka toh zata yi maka
wasa da dariya da murmushine kawai a
lokacinda zaka bata kudi (money), kokuma a
lokacinda take so ka bata kudi.

4. In budurwa bata sonka toh bazata taba yi
maka maganan aurenku da ita ba, ko maganan
yadda tsarin aurenku takeso ya kasance ba.

5. In budurwa bata sonka toh bazata taba
rakaka wani waje ba, kudinda ita zata karba
daga wajenka kawai tafiso.

6. In budurwa bata sonka bazata ringa baka
shawara akan rayuwarka ba, sannan bazata
nemi kabata shawara akan rayuwarta ba.

7. In budurwa bata sonka bazata taba kawo
muku ziyara a gidanku ba.

8. In budurwa bata sonka toh bazata taba gaya
maka gasakiya akan labarin kanta ba, sedai
tayita maka qarairayi.

9. In budurwa bata sonka toh bazata taba yarda
ace kakarbi wayanta ka gani ba, saboda akwi
lambobin samarikanta da yawa acikin..

NA CIGABA KO NA TSAYA??

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com 

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user