Saturday 23 September 2017

Ni Ban Isa Aure Ba Duk Da Shekaru Na 23 Ne - Inji Rahama Sadau

Tura Wannan Zuwa Ga

Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina
finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a
matsayin korarriya a masana'antar
Kannywood

Watau Rahma Sadau ta bayyana cewa ita
yanzu bata da saurayi don kuwa duka-duka
shekarar ta 23 a duniya.

Jarumar ta yi wannan ikirarin ne a cikin
wata fira da tayi da manema labarai a game
da rayuwar ta a dandamalin Kannywood.

Hausamedia.com ta samu a firar ta ta ta
jarumar ta kuma bayyana cewar ba za ta
taba fidda tsiraicin ta ba duk kuwa da cewar
yanzu ta rungumi sana'ar yin fina-finan
kudancin kasar nan gadan-gadan.
Haka ma dai jarumar yan asalin garin
Kaduna ta kuma dauki dogon lokaci tana
sharhi da kuma nuna rashin jin dadin ta
game da yadda tace al'ummar hausawa nayi
wa harkar tasu mummunar fassara inda ta
kara jaddada cewa shifa fim, fim ne ba wai
da gaske bane.

Tun farko dai, jarumar ta godewa dukkan
masoyan da suka fito kwarsu da kwarkwata
domin taimaka mata.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Hausa Media Website

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: