Saturday 23 September 2017

Ina Sa Ran Dawowa Harkar Fim Gadan-gadan – Inji Zainab Indomie

Tura Wannan Zuwa

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan
Hausa a masana’antar Kannywood
wadda aka fi sani da Zainab Indomie ta
bayyana cewa tana sa ran zata dawo
harkar fim gadan-gadan ta kuma yi fice
nan ba da dadewa ba.

Shaharraiyar jarumar wadda a yanzu
haka tauraruwar ta ta riga ta dishe ta
bayyana cewa tana nan tana
murmurewa tana kuma kara kammala
shire-shiren ta domin ta dawo da karfin
ta ta kuma disashe taurarin wasu
jaruman a harkar yanzu.

a kwanakin baya anyi ta rade-raden
cewa jarumar tana fama da wata
matsanaciyar rashin lafiya ne da kuma
ta ke hana ta walwala da harkokin nata
kamar yadda ta saba.

Haka ma dai a baya jarumar ta fito a
kafafen sadarwar zamani inda tayi
tofin Allah-tsine ta kuma sha alwashin
yi wa duk wanda ya kara cewa tana
fama da kanjamau Allah ya isa.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Al'ummar Nigeria  daga N50 zuwa abinda yasamu duk zaku iya turo da Lambobin katin  ta Email din mu akan officialdadinkowa24@gmail.com  ko Neman Account Number din mu na Bank ga mutanen dabasa cikin Nigeria, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com 
.
Suna addreshin misali..
.
Subject: Fatan Alheri
Suna: Yusuf Tk
Kasa: Nigeria
Gari: Kano
Garin da akeda Zama: Kaduna
Sako: Yaushe Ne zaku cigaba da Labarin Kundin Tsatsuba Littafi na 2 na Madakin Gini? Mungode
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Hausa.Naij.com

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: