Sunday 1 October 2017

KARANTA WASU DAGA CIKIN HALAYEN 'YAN JAMI'A

Tura Wannan Zuwa Ga
Wanka ba kokari sai yan LAW DEPT
son ayi turanci ba a iyaba sai yan HISTORY DEPT.

Rashin iya magana sai yan BIOCHEM DEPT
Mako sai yan ECONOMIC DEPT.

Rashin kunya sai yan BIOLOGY DEPT.

Iya turanci sai yan PUBLIC ADMN.

Kazanta sai yan CHEMISTRY DEPT.

Kaga mutum ya bushe ya rame sai yan MATH DEPT.

Iya wanka sai yan MEDICINE DEPT.

Tsoron attendance da assignment sai yan
INDUSTRIAL CHEMISTRY.

Surutu a thearter sai 'yan PHYSICS DEPT.

Gemun rashin kunya sai 'yan ISLAMIC DEPT.

Aje lecture a dawo ka tambayi mutum abinda aka
koyamasa yakasa baka amsa sai yan COMPUTERS SCIENCE.

Kaga an dawo lecture ana tafiya ana tada kura
kamar shanu sai yan EDUCATION.

Kullum ana gaban notice board sai yan
HUMANITIES.

Son ayi gaddama sai yan ARABIC DEPT.

Gararamba sai yan SOCIOLOGY.

Yawan bacci a hostel sai yan BLIS DEPT.

fadin gaskiya sai yan GEOGRAPHY.

Raki akan wahalar course sai 'yan HAUSA.

Ko nayi karya Friends??????

Mun Wallafa din Ne kawai Saboda Nishadi

Source: Bashir M. Sulaiman
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user