Sunday 1 October 2017

Labari: Dan Allah kukaranta kusha dariya TABA KALASHE!!

Tura Wannan Zuwa Ga

Bayan na gama shiryawa zan
fita office sai amaryata ta fito da shagwaɓa ta
rike hannun jakar dake rataye a kafaɗa ta tace
"Darling yau a gida zaka zauna kayi min kitso"

sai na juyo na dubeta tareda dafa kafaɗarta nace
" amaryata kiyi hakuri sai na dawo" cikin
lallausan murya tace "to my dear" na tafi har
naje bakin ƙkofa sai naji tace " HONEY".

Juyowar
da zanyi sai tayi min wani kallo mai karya
zuciya. Bansan lokacin dana saki jakar dake
hannuna ba, nan take nayo kwana, na zauna
abakin doguwar kujera nace "zo inyi miki kitson"

na ture dan kwalin dake kanta na kama lallausan
gashinta ina ja tareda shafawa. Ban ankara ba...

Saidai naji saukar mari,Rassss! na mike a firgice
ashe wai mafarki nakeyi, gemun yayana da muke
maleji a katifa ɗaya na kama inata ja.... ISMA'IL
wane irin iskanci ne wannan zaka dinga jamin
gemu,ina barci? Ya faɗi a fusace.

Kwana nayi
cikin takaici ni ban gama mafarkin ba kuma
nasha mari Gwauranta batayi ba.

.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka  dadinkowa24.blogspot.com mungode
.
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com
.
Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com
.
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri
.
ALLAH yabar Zumunci Amin🙏
.
.
Source By ©Bashir M. Suleman

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: