Wednesday 29 November 2017

Hanya Mafi SauKi Da ZaKa Fita Daga Duk TsaruKan Da MTN Ke Kwasarma Kudin Ka

Tura Wannan Zuwa
Ko Kana Daya Daga Cikin Wadanda Insunsa Kudi
Da Daddare Su Tashi Da Safe Su Tarar
AnKwasarmusu Kudi, Ko Sunma Kudin Gi'bi ??

Kana Daya Daga Cikin Wadanda Suke Samun
SaKonni Akan An Cirar Musu #100 Ko #50 Ko #
25 Koma Naira #5??

Nasan Wasu Ma Sunata Kokari Domin Wajen
Sunga Sunsamo Maganin Wadannan Matsalolin,
Wasu Kuma Da Dama Sun CanJa SIM Dinsu DuK
Akan Kwasar Kudin Da Ake Musu
Wasu Kuma Kullun Aikinsu Kenan Suna Kirar
Customer Care Domin Shigar Da KoraFe-KoraFen
Su, Sai Kaga Sunce Sun CiremaKa DuK TsaruKan
Da Ake Kwasarma Kudi ..

Bayan KwanaKi Kadan Sai Kaga Abubuwa Sun
Dawo Da Kwasar Ma KudinKa ...

Sai Dai Ku Sani, Idan 'Bera Nada Sata Toh
Daddawama Nada Wari,
Abun Da NaKe Nufi Anan Shine,
Wani Lokaci GasKiya Mu Da Kanmu Ke Jama
Kanmu, Wani LoKaci MuKe Shiga TsaruKa Masu
Cinye Mana Kudi ...

A Duk Lokacin Da Ka Sami Irin Ko Makamancin
Wannan Message Din Da Zarar Ka Taba "OK"
Shikenan Saboda Idan Kun Lura Talla Ne Suke
Maka Na Caller Tunes Ne Akan #50, Amma InKa
Taba "Cancel" Shikenan Ka Huta.

Wani Lokaci Kuma Zakaga Mutum Yayi
Subscribtion Na FaceBooK, Ko WhatsApp, Amma
Kuma Bayan Ka Cinye Subscribtion Din Bayan
Wata Ya Kare Sai Kaga Sun Kuma Sun Cirarma
KudinKa Ba Tare Da IzininKa Ba,

YANDA ZAKA FITA DAGA TSARUKAN CIKIN
SAUKI.

Da FarKo Idan Kwata - Kwata BaKaso Su Dinga
Turama Message Din Da Zaisa Su Dunga
Zararma Kudi Saika Danna*123*5*4#Idan Ka
Danna Zasu Nunama , Options Kamar HaKa

1. Opt Out Mobile Ad
2. BacK,

Saika Shiga Option Na FarKo, Daganan Zasu
Nuna Maka
" You Currently Receive Advitising Reply Yes To
Option Out Op Advitising".

Saika Shiga Ka Rubuta YES Ka Tura, Shikenan Ka
Fita Daga Tsarin Da Zasu Dinga Turama ire Iren
Message Din Da ZaiDunga Ja Suna Zararma
KudinKa.

Na Biyu Kuma Idan Kanaso Kaga Tare Da Fita
Duk TsaruKan Dake Sa Ana Cirarma KudinKa
Saika Danna*123*5*1*2# Zai Nunama Options
Guda Biyu

1, Available Content Service
2, My Active Services

SaiKa Zabi Option 2, Anan Ne ZaKaga Duk
TsaruKan Da Suke Cinma Kudi, Anan Ne ZaKa Bi
Kata Canceling Dinsu, A HanKali.
DuK Wanda Kakeson Cancel Sai Kahau Kansa,
Ka Zabi Unsubscribe.

SHIKENAN!

Allah yasa mu da ce


Source: Facebook
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user