Thursday 21 December 2017

ALLAHU AKBAR: ASIBITIN MANZON ALLAH (SAW)-A DAURE A KARANTA ZA'A KARU

Tura Wannan Zuwa Ga

Idan BAQIN CIKI ne ya dameka, Ko Quncin
Rayuwa, Ko rashin Ciniki a Kasuwa, Ko Rashin jin
dadi awajen aikinka, Ko kuma MIJIN AURE kike
nema, to ga Wata Mafita daga Asibitin Manzon
Allah (saww) :

- Yawaita Salati gareshi yana kawowa samun
biyan bukata da yayewar bakin ciki, da samun
farin ciki, Farin jini, da kuma daukakuwar
al'amuranka awajen Allah da bayinsa.

- Yawaita Istighfari yana kawowa gafarar Zunubai,
albarkar rayuwa, Bullowar hanyoyin arziki,
Toshewar
kofofin Musibu, Yayewar talauci, Bunkasar arziki,
etc.

Idan Kuma al'amura ne suka chunkushe maka,
Makiya sun sawoka agaba, Mahassada sun sa
maka ido, Suna ta Qulla Maka sharri da makirci,
To kyalesu ka kama Allah.

Ka yawaita
HASBUNALLAHU WA
NI'IMAL WAKEEL - Da ita ne Annabi Ibraheem
(as) ya kubuta daga sharrin Maqiyansa.

Kuma da
ita ne Annabi Muhammadu (saww) da
Sahabbansa suka samu kariya daga sharrin
Kafiran duniya alokacin da suka hada kai domin
rushe Musulunci daga doron Qasa.

- Ita kuwa LA HAULA WALA QUWWATA ILLA
BILLAAHIL ALIYYIL AZEEM, Taska ce daga
taskokin gidan Aljannah. Don haka mai yawan
yinta ba zai, shiga Qunci ba.

Kuma Mahassada
ba zasuyi nasara akansa
ba.

Idan Jinya ce take damunka, ka rasa yadda
zakayi, To ka dauki addu'ar Annabi Ayyoob (as)
"(ROBBI) INNEE MASSANIYADH DHURRU WA
ANTA AR-HAMUR
ROAHIMEEN" Zaka samu waraka da kuma
yayewar chutarka tare da ninninka maka
Arzikinka da lafiyarka (kamar yadda
akayi ma Annabi Ayyoob din a. s.).

Idan kuma biyan bukata kake nema, ko
yayewar
wani hali, ko neman shiriya daga halin da kake
ciki, to ka yawaita yin addu'ar Annabi Yoonus
(as) :
"LA ILAHA ILLA ANTA SUB'HANAKA INNEE
KUNTU MINAZ ZWAALIMEEN".

Allah zai amsa maka kuma Zai yaye maka halin
da kake ciki. in sha Allahu.

Idan Kuma rashin samun Haihuwa ne, ko kuma
rashin Shiryuwar 'ya'yan da ka haifa, to ka
yawaita yin addu'ar Annabi Zakariyya (as) :

"ROBBI LA TADHARNEE FARDAN WA ANTA
KHAYRUL WARITHEEN".

Ya Allah ina rokonka da sunayenka Tsarkaka
da
Siffofinka madaukaka Ka biya bukatun duk wanda
ya karanta rubutun nan.
.
. By M. Kabiru Muhammad

Da wanda yayi
forwarding (Share to all your Friends), don
Soyayyar da Muke yiwa
Annabinmu Muhammadu (saww).

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin aiki Tukuru don jin dadin ku

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©M. Kabiru Muhammad Writer and Editor on Social Media

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: