Saturday 30 December 2017

Karanta Kaji: Ko Kasan Amfanin Rake ga Lafiyar dan Adam-A Karanta Za'a Amfana

Tura Wannan Zuwa Ga

Rake wani kara
ne mai gabbai
kuma cikin sa
totuwa sai dai
wannan totuwa
ta kunshi ruwa
wanda ake
amfani da shi
wajen samar da
sukari a
kamfaninnika
daban-daban.

Rake ya kunshi dimbin
sunadarai ma su gina jiki
kamar haka;
carbohydrates, proteins,
calcium, phosphorus, iron,
zinc, potassium, vitamins
A, B da kuma vitamin C.

Ga wadansu dalilai 9 da
za su sanya kara riko da
rake

1. Karin karfi a jikin
mutum Sanadiyar yalwar
sunadarin glucose a cikin
rake, ya sanya shi karawa
dukkan mai shan shi
karfin jiki.

2. Amfani ga mata masu
juna biyu Rake yana
dauke da wani adadi na
sunadarin folic acid ko
kuma vitamin B9 wanda
yake bayar da kariya ga
haihuwar jarirai masu
nakasashen kashin baya.
Rake: Ga gardi ga amfanu
daban-daban

3. Yana kara karfin hakori
da kasusuwan jikin Akwai
sunadaran calcium da
phosphorus wanda suke
matukar taimakawa wajen
kara karfin kashi na jikin
dan Adam da hakori,
sannan kuma su na
taimakawa wajen hana
warin baki da rubewar
hakori.

4. Taimakawa wajen
narkewar abinci Sunadarin
potassium dake cikin rake
yana taimakawa wajen
rage gubar ciki, wanda
wannan guba ita ke hana
abinci ya narke da wuri a
cikin mutum.

5. Yaki da cutar daji ta
mama Akwai sunadarin
flavonoids da yake hana
yaduwar kwayoyin cutar
daji musamman a maman
mata, akwai kuma
sundaran potassium,
calcium iron, maganesium
da suke kara karfafa
wannan kariya.

6. Waraka daga ciwo mai
radadi na makoshi Akwai
yalwar sunadarin vitamin
C da yake kawo waraka
daga ciwon makoshi mai
radadi

7. Taimakawa wajen rage
nauyin jiki Kasancewar
rake ba ya dauke da
kowane irin maiko, hakan
ya sanya shi taimakawa
wajen rahe daskararren
maiko a jikin mutum,
wanda shine jigo wajen
kara nauyin jiki.

8. Fa’ida ga masu ciwon
sukari Zakin dake cikin
ruwan rake yana da fa’ida
ga masu ciwon sukari
bisa ga shi kanshi sukarin
bayan an sarrafa shi.,
hakan yana sanya
sunadarin insulin ya rinka
kewayawa a cikin jikin
mutum, wanda daman
karanci ko yawan wannan
sundari acikin jinin mutum
ke sa a kamu da ciwon
sukari

9. Yalwar ruwa a cikin jiki
Adaddin ruwan dake cikin
rake ya na da girma sosai,
hakan ya sanya shi mai
taimakawa masu shan shi
su zamana cikin yalwar
ruwa a jikin su, wanda
masana kiwon lafiya suka
ce ba ya taba yin yawa a
jikin dan Adam.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©Lafiyata

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: