Monday 8 January 2018

Kalli Sababbin Hotunan Adam Zango Dasuka Jawo Cece Kuce Ashafukan Sada Zumunta-Bude Ka gansu Kasha Mamaki

Tura Wannan Zuwa
Shahararen dan wasan nan kuma fitaccen director kuma producer wajen shirya fina-finan hausa da kuma rera wakokin gambara,(hiphop) Adam a zango, ya saka wasu hotuna wadanda sukayi matukar jawo cece kuce tsakanin masu bibiyarsa takafar sada zumunta.



shahararen jarumin yadaura hotonshi ne tareda matarsa wanda suka dauka cikin salon shauki da kuma soyayya irin na ma'urata

Jarumi Adam a zango yakasance mai daura hotuna daban daban a shafukan sada zumunta nazamani musamman Instagram a kowanne hoto akan samu ra'ayin jama'a kama daga masoyansa dama masu kushe gareshi, awannan karon cece kucen ya banbanta yayinda wadannan hotunan suka sa, dayawa daga cikin masoyansa ke nuna yabo da kuma nuna hakan amatsayin birgewa abangare guda, kuwa wasu naganin hakan baidace ba amatsayinsu na ma'urata yakasance suna nunawa duniya abinda yakasance sirri na iyali

yayinda wasu ke nuna cewa kamata yayi duk hotunan dasuke makamancin wannan yazauna agida amatsayin sirrrinsu na ma'aikata.
Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya


FARIN CIKIN KU SHINE FARIN CIKIN MU

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari  ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user