Friday 16 February 2018

Kalli Hotunan wani kifi maiban al'ajabi

Tura Wannan Zuwa Ga
Kifin yana da wani irin dogon baki ne mai kama
da zarto.

Wasu masu sana'ar kamun kifi a wani bangare na
duniyar nan sun ga abun al'ajabi bayan da suka
kamo wani irin kifi mai dogon bakin da ke kama
da zarto da ba kasafai aka cika ganin sa ba.
Jaridar NAIJ .com ta samu dai cewa hotunan
kifin da suka bazu a kafar sadarwar zamani sun
dauki hankulan jama'a inda kowa yake tofa
abarkacin bakin sa game da su.

Kifin dai yana da
girma sosai sannan kuma yana da dogon baki
dake dauke da hakora jere a bakin daga gefen sa
kamar dai yadda zarton yankan katako yake.

Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari  ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode

FARIN CIKIN KU SHINE FARIN CIKIN MU

Source: Hausa Naijaa
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user