Monday 26 February 2018

YADDA AKE RAGEWA VIDEO NAUYI A WAYAR ANDROID

Tura Wannan Zuwa Ga
Wasu lokutan zakuga kananan videos a wayoyinku masu nawi saiku Rasa yadda zakuyi dashi dole saide ku barshi babu yadda zakuyi ku rageshi gashi video kunaso ku barshi akan wayan naku amma nawinsa yayi yawa dole saide ku gogeshi, to inde irin wannan ya faru ga hanyar da zakubi domin magance wannan matsalar insha Allah.

Da farko kuyi download na wannan app mai suna
Video Compressor.apk

Zaku iya download dinsa a google kokuma  Google play store

Ko ku shiga nan ku saukar dashi


Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi saiku shiga Start da zarar ka shiga nan zakaga ya kaika can inda dukka videos dinka suke to saika za6i wanda kakeso ka rage masa nawin saika danna ok zai kaika wurin da zaka xa6i Resolution din da kakeso sannan saika danna Compress shikkenan nan take zai fara tacewa videos din, shikkenan
Kuci gaba da ziyartarmu akowane lokaci.



Source by ©Hausa class
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user