Monday 9 April 2018

Bincike: Umar M. Shariff Yafi Kowanne Mawakin Hausa Kyau da Daukar Wanka a Masana’antar Fina-Finan Hausa- Kalli Wasu daga Cikin Zafafan Hotunan sa 5

Tura Wannan Zuwa
Fitaccen Mawakin Hausa Umar M. Shariff A yanzu Haka Ana tunanin
Yafi kowanne mawaki  kyau da daukar Wankan Zamani a masana’antar
Kannywood.

Kamar Yadda Binciken Muryarhausa24.com ya tabbatar Mawakin Ya taka Muhimmiyar Rawa a Wakokin Hausa Masu Zafi Kamar Jirgin So, Jinin Jikina, Hisabi da dai sauran su daga binciken Wakilin Mu Bashir M. Suleiman
Shin Kun yarda da wannan hasashe
kokuwa kunada naku ra’ayin???

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com domin samun Karin zafafan Hotunan Mawakan Hausa da Zafafan Wakokin Hausa Ta yadda zakuyi Download din Wakokin Hausa cikin Sauki kamar yadda a saba kawo muku Hausa Music daban-daban Mun Gode.

Kalli wasu daga cikin hotunan nasa a Kasa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum
An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke
KARIN BAYANI
Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode
Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.
Source by ©MuryarHausa24.com
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user